Lawan salisu Yusuf

Lawan salisu Yusuf Kwankwasiyya ce mafita a Nigeria

ALHAMDULILLAH AM +1-1Allah yasa mu gama da duniya lafiya๐Ÿ™
09/06/2023

ALHAMDULILLAH AM +1-1

Allah yasa mu gama da duniya lafiya๐Ÿ™

Ya Allah ka bamu ikon aikata dai dai a rayuwa
19/09/2021

Ya Allah ka bamu ikon aikata dai dai a rayuwa

 # # our hope 2023โค๏ธโค๏ธinsha Allah ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ
16/08/2021

# # our hope 2023โค๏ธโค๏ธinsha Allah ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ

05/07/2021
Alhamdulillah am +1 TodayCikin ikon Allah yau nasamu ragi na shekarun da zanyi a duniya kuma nasamu kari na shekarar Dan...
19/06/2021

Alhamdulillah am +1 Today

Cikin ikon Allah yau nasamu ragi na shekarun da zanyi a duniya kuma nasamu kari na shekarar Dana baro a baya Ina rokon Allah ya karo wasu shekarun masu Albarka hadi da koshin Lafiya, kwanciyar hankali, karuwar Arziki, zaman Lafiya, da kuma ilimi mai Amfani.

๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ

Ya Allah kayi mana da kyau don fiyayyen halitta Annabi Muhammad sallallahu Alaihi wassalam โค๏ธโค๏ธโค๏ธ
07/06/2021

Ya Allah kayi mana da kyau don fiyayyen halitta Annabi Muhammad sallallahu Alaihi wassalam
โค๏ธโค๏ธโค๏ธ

Allah ya kara kareka jagora
22/05/2021

Allah ya kara kareka jagora

Yau kenan a rijiyar zaki domin ziyarce ziyarce na yan uwa da mu kayi Allah ya karbi ibadunmu
17/05/2021

Yau kenan a rijiyar zaki domin ziyarce ziyarce na yan uwa da mu kayi Allah ya karbi ibadunmu

21/04/2021

Ya Allah kasa muna daga cikin yantattun bayi na wannan watan

๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

Address

Kano

Telephone

+2348062648593

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lawan salisu Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Lawan salisu Yusuf:

Shortcuts

Share