26/12/2022
rayiwa bayan mutuwa, ka kyautata aiyukanka daka marasa kyau izuwa masu kyau domin Neman rahamar Allah kazama Mai hakuri da ya fiya domin samun Karin kusanci ga ubangijin ka,ka kyautata mu'amullarka domin samun fashintar Zuna da sauran mutane ka cire hassada da ganin Ido ka nemi naka raban a gurin Allah wannan itace nasihar da Mai girma Mai daraja adali kamili sarki ALl NUHU] da yake mana aduk wayewar garin Allah a Dan haka baza mu taba tsallakewa umarnin kaba π Allah ya kara daukaka da matsayi da arziki Mai albarka a duk alamuranka my dad am proud with you sir
ALl NUHU]
Allah ya kare gabanka da bayanka
13/10/2022
30/12/2021
17/12/2021
12/10/2021