10/01/2025
ALHAMDULILLAH
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba, College & University, Kano.
10/01/2025
ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH ALAH KULLI HALIN
ALLAH YA YIWA RAYUWA ALBARKA
MY ALLAH SUCCESSFULL TO ALJANNAH FIDDAUSI
06/12/2023
magana akeyi gamada kunu shin kin'iya kodae kema sae addu'a
ASH,HADU ANNA MUHAMMADAN RASULILLAH
07/05/2023
ALLAH KA IYAMANA
اللَّهُ وَلِيُّ الَّذِينَ آمَنُوا يُخْرِجُهُم مِّنَ الظُّلُمَاتِ إِلَى النُّورِ ۖ وَالَّذِينَ كَفَرُوا أَوْلِيَاؤُهُمُ الطَّاغُوتُ يُخْرِجُونَهُم مِّنَ النُّورِ إِلَى الظُّلُمَاتِ ۗ أُولَـٰئِكَ أَصْحَابُ النَّارِ ۖ هُمْ فِيهَا خَالِدُونَ
(The Heifer - 6)
Allah Shi ne Masõyin waɗanda s**a yi ĩmãni; Yana fitar da su daga duffai zuwa ga haske, kuma waɗanda s**a kãfirta, masõyan su dãgũtu ne; suna fitar da su daga haske zuwa ga duffai. Waɗannan abokan Wuta ne, sũ a cikinta madawwama ne.
اللَّهُ لَا إِلَـٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ ۚ لَا تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلَا نَوْمٌ ۚ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الْأَرْضِ ۗ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِندَهُ إِلَّا بِإِذْنِهِ ۚ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ ۖ وَلَا يُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلَّا بِمَا شَاءَ ۚ وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ ۖ وَلَا يَئُودُهُ حِفْظُهُمَا ۚ وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ
(The Heifer - 8)
Allah, bãbu wani Ubangiji fãce Shi, Rãyayye, Mai tsayuwa da kõme, gyangyaɗi bã ya kãma Shi, kuma barci bã ya kãma Shi, Shi ne da abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa. Wane ne wanda yake yin cẽto a wurin Sa, fãce da iznin Sa? Yana sanin abin da yake a gaba gare su da abin da yake a bãyansu. Kuma bã su kẽwayẽwa da kõme daga ilmin Sa, fãce da abin da Ya so. Kursiyyun Sa ya yalwaci sammai da ƙasa. Kuma tsare su bã ya nauyayarSa. Kuma Shi ne Maɗaukaki, Mai girma.
Ban taba sanin illar free mode a Facebook ba saeda budurwana ta turomin da photon mamanta tana asibiti nace nice pic