Halifa Gwani Adamu Na'ibi

Halifa Gwani Adamu Na'ibi

Share

Alqurani Sauqaqqen Littafi, Mai Raba Gardama, Mai Shiryarwa Zuwa Ga Hanya Madaidaiciya, Haskene Shi Kuma Zance Allah ne S.w.t. [email protected]

Tsarkakekken Littafi Mai Bayani A Fili, Waazine Shi Kuma Warakane. Mai Furuchi na Gaskiya da Gaskiya.

18/11/2025

📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢
GAYYATA MUSAFFAH GAYYATA
AMADADIN GONI SAGIRU ALARAMMA MAI CAPACITY BISA JAGORANCI GONI SAGIRU ALARAMMA MAI CAPACITY DA iYALAI DA
ALMAJIRAI DA ABOKAN ARZUKI SUNA FARIN CIKIN GAYYATAR ƳAN UWA AHLUL QUR'ANI ZUWA GAGARUMAR MUSAFFAH TA MUNASABAR MAULUDIN FIYAYYEN HALITTA( S,A,W )DA AKA SABA GUDANAR WA DUK SHEKARA A GIDANSU DAKE HOTORO SAYE QUARTERS GIDAN MALAM GARBA
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

Za'ayi wannan tilawar a ranar Alhamis 20/11/2025 Wanda yayi dai dai da 29/05/1447 AH za'a fara tilawa da magriba zuwa khatama

Wajan Tilawa gidansu goni Sagiru alaramma mai capacity
Dake Hotoro saye Quarters
dai dai bola bayan gidan malam ahmadu mai tumbin kwami
Gidan Malam Garba
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒

MASU GAYYATA==
GONI SAGIRU ALARAMMA MAI CAPACITY

DA SAURAN YAN UWA GWANAYE ABOKAI DA ALMAJIRAI

DOMIN KARIN BAYANI
☎️☎️08100526917
☎️☎️08069300748
☎️☎️ 08036557263

MASU MASAUKIN BAKI=
GONI SAGIRU ALARAMMA DA ABOKAI DA ALMAJIRAi DA YAN UWA BAKI DAYA

BAKIN MU NAKUSA DANA NESA ALLAH YAKAWO SU LFY YA MAYAR DASU GIDA LFY
✍️✍️
✍️✍️
HALIFA GWANI ADAMU NA'IBI

16/08/2025

Alqur'ani Daraja ne imani ne

Wanda Yafi ka Alqur'ani Asanin ma'anar sa kafi sa imani kana gabansa wanda Yafi ka Imani Yafi ka Daraja

Yan uwa Kufi Bawa Kanku Tarbiyya Kuma kuyi Ta Neman Yar dar Allah Akan Yawan imani kudena Bayyanar da son Samun Duniya fiye da lahira

القرءان كله خير 🤍🤍🤍🤍🤍🤍

26/11/2024

Gwani Ibrahim mai dahara kenan,,,

Sarkin Baiwa Allah Yaqara Tsaya maka,,,

Saboda Shugaban halittah Sallallahu alaihi Wasallam,,,

🤍🤍🤍🤍🤍🤍

25/11/2024

DOLE NE ZA'A SABA MAKA

DOLE NE KAI MA ZAKA SABA

AMMA DUKA HAKURI NE,,,,

MASALAHA SHINE ALKAIRI ,,,

Shamunu Gwani Hussaini
Alqur'anu kulluhu khair 🤍🤍

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Kano