Daga Nigeria

Website

Daga Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daga Nigeria, Education, SHAIKH JA'AFAR Road, Kano.

Idan har Annabi SAW zai fito ya faɗi hadithi da bakinsa to fa babu wani mutum da ya isa ya karyata wannan magana kowaye ...
11/09/2026

Idan har Annabi SAW zai fito ya faɗi hadithi da bakinsa to fa babu wani mutum da ya isa ya karyata wannan magana kowaye shi kuma ko dan waye shi.

10/05/2026

Ameen ya Allah

Allah ka gafartawa bawan ka
01/05/2026

Allah ka gafartawa bawan ka

29/04/2026

Allah yasa iyaye su kula su gyara

“Kuna ji ko, idan za'a yi aure ayi mata screening sosai kada a bawa ɗan Izala.”Baba Arzai 😂KaratuttukanMalamanMusulunci
28/04/2026

“Kuna ji ko, idan za'a yi aure ayi mata screening sosai kada a bawa ɗan Izala.”
Baba Arzai 😂
KaratuttukanMalamanMusulunci

28/04/2026

Ya Allah ka ba mu ikon tuba kafin zuwa mutuwar mu.

26/04/2026

Lokacin da aka sace jikan Inyass me yasa baka tura aljanu sun kwato shi ba, karyar banza kawai😅

Insha Allahu Zaayi Janazar Sheikh Giro Argungu Gobe Alhamis 06 September. Da Misalin Karfe 2:30Pm A Garin Argungu Jihar ...
06/09/2023

Insha Allahu Zaayi Janazar Sheikh Giro Argungu Gobe Alhamis 06 September. Da Misalin Karfe 2:30Pm A Garin Argungu Jihar Kebbin Nigeria.
Allah ya jikan Malam da Rahman.

إنا لله وإنا إليه راجعون كل نفس ذائقة الموتAllah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa yanzun nan. Muna addu'ar Al...
06/09/2023

إنا لله وإنا إليه راجعون كل نفس ذائقة الموت
Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa yanzun nan. Muna addu'ar Allah ya gafarta masa.

Address

SHAIKH JA'AFAR Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category