Saddeq Creator

Saddeq Creator Facebook Growth • Content Creation • Monetization a Hausa
Ina taimaka maka ka gina audience, ka fahimci Facebook kuma ka fara samun kuɗi. 💰
(10)

Followers suna karuwa, amma baka samun engagement? Duba comment section 👇
26/08/2026

Followers suna karuwa, amma baka samun engagement?

Duba comment section 👇

Har yanzu baka samu Monetization ba?Duba comment section 👇
26/08/2026

Har yanzu baka samu Monetization ba?
Duba comment section 👇

25/08/2026

Restrictions guda 6 da zasu iya shafar Account dinka 👇

Kada ka rika yin posting kawaiInsights ɗinka yana gaya maka abin da yake aiki da abin da baya aiki  a account dinka 🫵
25/08/2026

Kada ka rika yin posting kawai

Insights ɗinka yana gaya maka abin da yake aiki da abin da baya aiki a account dinka 🫵

24/08/2026

Tabbas ana samun kudi a Facebook, Amma akwai sharadi

Kalli video 👇

🎉 Facebook recognized me as a top rising creator this week!
24/08/2026

🎉 Facebook recognized me as a top rising creator this week!



23/08/2026

Akwai wasu halaye da mutane ke yi bayan sun samu monetization waɗanda za su iya jefa account ɗinsu ko earning eligibility cikin matsala.

A wannan video na nuna maka abubuwa da zaka kula da su.

Yaya zaka gane Account dinka yana da matsala? Duba comment 👇
23/08/2026

Yaya zaka gane Account dinka yana da matsala?

Duba comment 👇

22/08/2026

Kana so ka samu Monetization?

Wataƙila kana neman monetization ne tun kafin ka gina abin da zai taimaka maka samun audience.

Kalli video nan 👇

Sabbin masu monetization, kada ku damu  Wannan challenge ɗin zai kammala da kansa cikin kwanaki 7. Kawai ku ci gaba da y...
21/08/2026

Sabbin masu monetization, kada ku damu

Wannan challenge ɗin zai kammala da kansa cikin kwanaki 7. Kawai ku ci gaba da yin posting ɗinku kamar yadda kuka saba. 💪🏽

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saddeq Creator posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category