Karatun Alqur'ani Tare Da Dalibi;
UMAR AHMAD IBRAHIM
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Ahlul Qur'an TV Kano State Qur'anic Recitation Competition
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
This page was purposely created to broadcast learning activities of Daruttilawa.
Abubuwan da suke gurgunta Azumi👇
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Islamiyya Section
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Break Time
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Karatun Alqur'ani Daga Daliba:
Aisha Najma Adam
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Karatun Alqur'ani 😍
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
14/02/2026
Alhamdulillah😍
Daga sabon reshen mu na zawaciki unguwar jakada layin Yahya Bala Chalawa kusa da Service.
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Tunatarwar Azumin
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
10/02/2026
Alhamdulillahi.
cikin amincewar Allah da kuma ni'imarsa mun bude sabon reshe mafi girma a nan zawaciki unguwar jakada layin Hon. Yahya Bala Chalawa kusa da service.
Sabon reshen yana dauke da dukkan yanayi ingantacce domin koyo da koyarwa cikin nutsuwa da aminci.
za'a fara karatu a cikinsa daga ranar Asabar me zuwa 14/02/2025.
Tsohon reshen mu na tsallaken zawaciki gefen gida dubu zasu koma can(sabon reshen) domin cigaba da karatuttuka.
Sai dai reshenmu na titin Kumbotso zasu cigaba da karatu kamar yadda aka saba a sashen Tahfiz da Islamiyya.
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Post-musabaqa Tajweed's questions and answers.
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Daga tsohon reshenmu na tsallaken Zawaciki Gida Dubu.
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
The holy Qur'an was revealed as a guidance to the humankind!
Love 💕 it,
Recite 📖 it,
Hold it firm 💯
and the most important is practicing it's teaching into your daily activities as it's the main purpose of it's revelation.
Darut-tilawa Qur'anic Science Academy
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano