21/08/2025
A Ungogo LG RT Hon Sani Wakili ba gazawa yayi ba wallahi yana sane da dukkan abinda yake faruwa a ko wane yanki wani lokacin mune Bama yiwa kammu adalci meyasa Bama Iya banbance aikin rep da chairman da governor ba kowane abu bane ya zama nauyi akansa wani aikin yafi karfin sa sai dai gwamna akwai abunda ba haushe yake cewa idan dambu yayi yawa baya jin maiđź™…
Gwamnatin baya barnar da tayi a ungogo wlh tallahi shekara biyu tayi kaÉ—an a magance ta zagi da cin mutumci yanzu ba namu bane sakon mu Yakamata ace muna turawa Har Allah yasa ya dauki mataki akan damuwar Al'umma
Kirana zuwa ga matasa na yankin ungogo da minjibir dan Allah lokaci yayi da zamu ajiye batun bangaran ci mu ajiye adawa kuzo muyi tinani yazayi a asamu ci gaba a yankunan mu
Allah Ubangiji ya shiga lamarin wakili Allah yaba shi ikon sauke nauyin da yake kansa
✍️ Abdurrahman Ahmad T Jibo GE: Wakili Reporters Ungg/Mnjb
Wakilin Alheri
Musa Ibraheem Galadima
05/04/2025
Rimi Adon Gari Wakilin Ungogo Da Minjibir. Allah yarikamaka Cikin Sha"anin Mulkinka Kayitayi RT Hon Sani Wakili. Da Izinin Allah
Hon Sani Wakili Foundation
Sadeeq Adam Danquaters
Prince Abubakar Usman Kunya
Al Misbah Isa Uba
Amb Ahmad Umar
Musa Ibraheem Galadima
Wakili Reporters Ungogo/Minjibir
Wakili Reporters Ungg/Mnjb
Wakili Media Strategy
Wakili Alherine
Wakili Alherine
24/03/2025
A ƙalla yara marayu sama da dubu biyu ne ( 2,000 ) zasu amfana da tallafin kayan sallah a mazaɓun Minjibir da Ungogo wanda mai girma ɗan majalisar tarayya RT Hon Sani Wakili yake ɗaukar nauyi a dukkan shekara.
A gobe idan Allah yakaimu za'a gabatar da wannan taron rabon kayan sallah a ƙaramar hukumar Ungogo, marayu da manyan gari suna ta addu'a da fatan alkhairi ga member Allah ya maimaita masa wannan kujera.
31/12/2024
Barka Da Sabuwar Shekara. 2025.
Amadadin Gamayyar Kungiyar Wakili Reporters Wakili Reporters Ungg/MnjbWakili Reporters Ungg/MnjbWakili Reporters Ungg/Mnjb Da Kuma Jagora RT Hon Sani Wakili
Muna Taya Junanmu Murnar Shiga Sabuwar Shekarar 2025 Miladiyya. Allah Yasa Munshiga A Sa'a. Allah Ya bamu Nasara. Allah Ya Tabbatar Mana da Alkhairin Dake Cikinta. Allah Yatsaremu Daga Dukkanin Abin Ki Dake Cikinta.
Comr Musa Ibrahim
Chairman Wakili Reporters
22/12/2024
Mai Girma Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Mjb/Ugg RT Hon Sani Wakili Ya Sake Mika Takarda K**a Aiki Ga Hon Muhd Ibrahim Usman Kunya A Matsayin Mataimaki Na Musamman Mataki Na Biyu Wato Personal Assistant 1 Daga Mazabar Minjibir.
Wakili Reporters
21st December 2024
03/11/2024
Wakili Reporters Ugg/Mjb.
Alhamdulillah Yau 3/10/2024. Kungiyarmu Mai Albarka. Takai Ziyarar Girmamawa Ga Shugaban Jam'iyya Na Karamar Hukumar Ungogo, Alhaji Bilyaminu Musa Bachirawa. Domin Jaddada Mubayi'a. Da Goyan Baya Akan Shugabancinsa Na Jam'iyya Bisa Yadda Kakorin Hada Kan Yan Jam'iyya Domin Zama Uwa Daya Uba Daya. Mun Tattauna Muhimman Maganganu Akan Cigaban Kungiya Da Karamar Hukumar Ungogo Baki Daya. Mun Gabatar Masa Manufofinmu Na Kungiya Tareda Bashi Takardar Jinjina Da Godia Bisa Kokarinsa. Mun Kuma Kaddamar Da I'd card Na Kungiya Wanda Chairman Party Ya Jagoranta. Tareda Supervisory Councillor Na Ungogo Hon Alhassan Kwalle. Allah Yatemaki Jam'iyyarmu Da jiharmu Baki Daya.
Musa Ibrahim Galadima
Chairman Wakili Reportes.
Wakili AlherinWakili Reporters Wakili Reporters Ungogo/MinjibirWakili Reporters Ungogo/MinjibirWakili Reporters Ungogo/Minjibir
RT Hon Sani Wakili
Wakili Alherine