04/05/2026
SANARWAR NEMAN MALAMAN MAKARANTA
DARUL QUR’AN MODEL SCHOOL KANO
Makarantar DARUL QUR’AN MODEL SCHOOL KANO da ke
S/Rangaza, Ƙaramar Hukumar Ungogo Local Government Area
tana sanar da buƙatar ɗaukar ƙwararrun malamai na cikakken lokaci (Full-Time) a fannoni kamar haka:
1. B.Ed English/Islamic Studies
2. BSc Computer Science
3. B.Ed Mathematics
4. B.Ed Arabic/Islamic Studies
Sharuddan Aiki:
• Mallakar takardar shaidar karatu a fannin da ya dace
• Ƙwarewa a harkar koyarwa da kulawa da ɗalibai
• Dole ne kowane mai nema ya kasance yana iya karantar da Al-Qur’ani Mai Girma yadda ya kamata
Nauyin Aiki:
• Koyar da darussa bisa tsarin makaranta
• Shirya darussa da gudanar da gwaje-gwaje
• Kula da tarbiyya da ci gaban ɗalibai
Yadda za a nema:
Masu sha’awar aikin su turo da:
• CV (Tarihin rayuwa)
• Kwafen takardun karatu
Ta email: DarulQur’anmodelschoolkano
0813 309 9906
/07036176080/08026416669
Ko su kai kai tsaye makarantar.
Lura: Aiki cikakken lokaci ne (Full-Time).