20/05/2026
Hausa Gidana
Fadakarwa Da Wayarda Al'umma
20/05/2026
السلام عليكم
Daga yau Laraba 20/05/2026 Shirin LAN-NANSAKUM zai dinga zuwa 11:30pm nadare aduk Ranakun Litinin da Laraba Insha-Allah, har zuwa bayan dawowar Alhazai daga Aikin Hajji.
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
18/05/2026
السلام عليكم
18/05/2026
Acikin Duniya kazamto kamar matafiyi (Dan Tafarki) kuma dukkan wasu alamun da zaka bari su zamto masu kyawu, domin mu (Mutane) acikin Duniya kamar baqi ne, shi kuma baqo babu abinda yake gabansa illa tafiyarsa.
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
السلام عليكم
Ku kasance dani Ayau Litinin 11/05/2026 anjima da misalin 11 nadaren Nigeria Insha-Allah. Zan gabatarda shirin LAN-NANSAKUM wanda yake zuwa kaitsaye daga Radio Dala 88.5FM / www.dalafmkano.com Tareda Ibrahim Gwani da Ibrahim Baba acikin tattaunawa dasu kashi na 3
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
السلام عليكم
Insha-Allah Ayau Laraba 06/05/2026 anjima da misalin 11 nadaren Nigeria zan gabatarda shirin LAN-NANSAKUM daga Radio Dala 88.5FM / www.dalafmkano.com Tattaunawa tareda Ibrahim Gwani kashi na biyu.
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
السلام عليكم
Insha-Allah Ayau Talata 05/05/2026 anjima da misalin 11 nadare zan gabatarda shirin ILAL-AHBAAB wanda yake zuwa kaitsaye daga Radio Kano AM/89.3FM Dafatan zaku kasance dani a Lokacin 👍
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
السلام عليكم
Ku kasance dani Ayau Litinin 04/05/2026 anjima da misalin 11 nadaren Nigeria Insha-Allah, zan gabatarda shirin LAN-NANSAKUM wanda yake zuwa kaitsaye daga Radio Dala 88.5FM www.dalafmkano.com Tareda Ibrahim Lawal (Gwani)
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
03/05/2026
Kada kadamu kanka akan nemawa kanka makoma domin dukkan lamarin a hannun Allah Ubangiji yake, Shi kuwa duk wanda Allah Ubangiji yazama majibincin lamarinsa to kuwa bazai taba tozartashi ba har abada!
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.