23/05/2026
Riyadus-Sunnah Multimedia
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Riyadus-Sunnah Multimedia, Tutor/Teacher, Gama Town, Nassarawa LGA, Kano.
23/05/2026
21/05/2026
๐น SHEIKH MUHAMMAD NASIR YAHYA (HAFIZAHULLAH) ๐น
Ka ba mu ilimin Sunnah, kuma ka ba mu tarbiyya ta gari.
(ููููุฒูููููููู
ู ููููุนููููู
ูููู
ู ุงููููุชูุงุจู ููุงููุญูููู
ูุฉู )
Allah Ya tsare mana mutuncinka, Ya ฦara maka lafiya, albarka da ษaukaka a cikin aikin daโawah. Ameen. ๐คฒ
Nasiha mai tsada game da girmama na gaba.
Professor Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON, Hafizahullah.
20/05/2026
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.
Ana sanar da ษalibai cewa akwai Daura ta kwana biyu da Malam zai gabatar, in shaa Allahu.
Allah Ya ba mu ikon halarta tare da amfana da abin da za a karantar.
Sanarwa:
Sautus Sunnah Media Team Kano.
20/05/2026
โจ KUYI AMFANI DA DAMARKU A WANNAN KWANAKI MASU ALBARKA! โจ
๐ฆ ASUSUN GUDUMMAWA
๐ RIYADUS-SUNNAH MULTI MEDIA
๐ข Account Number: 0010302046
๐ Bank: JAIZ BANK
18/05/2026
๐ YAU RANAR LITININ
๐๏ธ 1 / DHUL-HIJJA / 1447 A.H.
"ู
ุง ู
ู ุฃูุงู
ุงูุนู
ู ุงูุตุงูุญ ูููุง ุฃุญุจ ุฅูู ุงููู ู
ู ูุฐู ุงูุฃูุงู
"
๐ Wannan Hadisin ya ฦunshi dukkan ayyukan alheri, ba tare da kebance wata ibada kaษai ba.
โจ Don haka mu dage da:
โข Karatun Al-Qurโani
โข Zikiri na shariโa
โข Azumi
โข Sadaka
โข Zumunci
โข Sallah da sauran ayyukan alheri
๐คฒ Allah ka ba mu ikon cin ribar waษannan ranaku masu albarka. Ameen.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano