Sautul kahfi TV

Sautul kahfi TV أم حسبت أن أصحاب الكهف والرقيم كانوا من آياتنا عجبا
إذ أوى الفتية إلى الكهف فقالوا ربنا ءاتنا من لدنك رحمة وهيء لنا من أمرنا رشدا

15/05/2026

Insha Allah 🤲

01/03/2026            FASA KWAI ME KARNI PART (1)JAMA'A KO KUN SAN CEWA RECORD DIN DA BABBAR KOTUN JAHAR KANO TA BANI (N...
01/03/2026

01/03/2026

FASA KWAI ME KARNI PART (1)

JAMA'A KO KUN SAN CEWA RECORD DIN DA BABBAR KOTUN JAHAR KANO TA BANI (NI, ABDULJABBAR KABARA) ME SHAFUKA (3939) DOMIN NAYI APPEAL DASHI RECORD NE NA JABU?

~Maulana Ameerul Wa'izeena (H).

24/02/2026

Haɗakar ƙungiyoyin Namyar Humanitarian & Development Foundation, da Akafsan Development Foundation, da kuma Kano Concerned Citizens Network sun gabatar da takardar ƙorafi ga Gwamnatin Jihar Kano bisa wani bincike da ƙungiyoyin s**a yi domin cigaban Jihar Kano, wanda ya shafi Case ɗin Sheikh Abduljabbar Kabara.

24/02/2026
Yana da kƴau a karanta wannan bayanai cikin nutsuwa, ayi nazarin su da sanin yakamata, ba sanzuciya ba da cewa ai wanane...
20/02/2026

Yana da kƴau a karanta wannan bayanai cikin nutsuwa, ayi nazarin su da sanin yakamata, ba sanzuciya ba da cewa ai wanane kome aka masa dai-dai ne alaici,

20/02/2026

أَلَا بِذِكْرِ اللَّهِ تَطْمَئِنُّ الْقُلُوبُ

Lalle ne da zikrin Allah ne zuciya ke samun nutsuwa da kwanciyar hankali.
Duk wanda yake cikin damuwa ko tashin hankali, mafita tana cikin ambaton Allah. 🤲
Allah Ya sanya mu cikin masu yawaita yin zikiri, Ya cika zukatanmu da haske da salama, Allah ya sakawa Amirul wa'izina da alkahiri da ya doramu a wannan tafarki ya tseratar da shi daga hannu azzalumai

Ramadan Mubarak!A wannan wata mai daraja, SAUTUL KAHFI TV na yi muku fatan rahama, gafara da tsira daga wuta. Allah Ya a...
19/02/2026

Ramadan Mubarak!
A wannan wata mai daraja, SAUTUL KAHFI TV na yi muku fatan rahama, gafara da tsira daga wuta. Allah Ya amsa addu’o’inmu.
Allah ya fito mana da jagora a kusa cikin izza da buwaya ameen

19/02/2026

Kirarin sugaba (s a w) daga bakin masoyinsa na haƙika

13/02/2026

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul kahfi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share