27/04/2026
Shiehk Ahmad Addabg shehun Qariqar shazuliya daga kasar Birtaniyya 🇬🇧 ya ziyarci shiehk Qaribullah Shiehk Muhammad Nasir Kabara a daran yau litinin gurin gabatar da zikirin litinin da ake gabatarwa duk sati a darul Qadiriyya Kabara
18/04/2026