Masha Allah,Lahaula Wala kuwwata illa billah
IMAMU MALIK SHEKA
Allah kabamu damuna mai Albarka
đŸ•‹IMAMU MALIK SHEKA ISLAMIYYA PRIMARY SCHOOL UNGUWAR KUDU.
Layin Inusa mai bulo
02/06/2020
Yara yan makaranta acigaba da Bin karatu na gida radio da television, a kara kaimi wajan karatu a gida
Assalamu alaikum, Tara kamar yadda muka Samu Karin lokaci yara dalibai su ci gaba da karatu har izuwa lokacinda zaa bude makaranta
Yaran makaranta na ci baba da sauraran karatu na gidan television da na gidan radio
Yara Sun fahinci karatunda malama ta koyardasu na ilmin kimiyya
18/04/2020
Yara da fatan kun fahimci darasin hausa da malama ta koyardaku akan manyan bakake na (A E I O U) da kananan bakake na (a e I o I) sannan da lanarin Ibro da Umar. Da fatan yaran wannan makarantar zasu tara karatu nagaba. Dakuma yiwa gwamnati da ilmi bai daya watau(SUBEB)da gidan television na ARTV Kano godiya bisa wannan tsari.
Da fata yara zasu zauna gida kada a barsu su dinka kwallo a t**i da haka su yi karatu a gida sannan su dinga sauraro karatunda a keyi a gidajen raidio da television
Barka da dare yallabai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano