22/02/2026
Abokan abin da ka mallaka ne, ko kuma wata baiwa da Allah ya baka (Kuɗi, Ƙarfi, Aiki Tuƙuri, Mu'amala, Tasiri da sauransu).
Allah Ya haɗa mu da abokai nagari masu son mu a koda yaushe.
Karaye
22/02/2026
Abokan abin da ka mallaka ne, ko kuma wata baiwa da Allah ya baka (Kuɗi, Ƙarfi, Aiki Tuƙuri, Mu'amala, Tasiri da sauransu).
Allah Ya haɗa mu da abokai nagari masu son mu a koda yaushe.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sani Dan Isah, Ya U Husaini Gsh, Kamisu Bello
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Balarabe Saleh, Ahmad Tjay, Zubairu Haladu, Jamilu Salisu, Muntari Lawali, Saifullahi Aliyu Musa, Jibrin Mai Salako, Abubakar Sadeeq, Usman A Faggo, Auwal ibrahim, Babagana Adamu, Esmaeel Omar Jr.
Astagfirullah waatubu ilai today tomorrow and
always
"Bai zama dole ka rayu da wani ba, amman yana da kyau ka kyautata mu'amalarka da mutane wanda s**a san darajarka".
Ka zama mai haƙuri da juriya a rayuwa, domin tabbas sakamakon mai kyau ya kan zo bayan dogon haƙuri.
RAYUWA BA TABBAS KAEDAE KA AIKATA AIKIN ALKAERI