21/08/2026
Permanent Secretary KERD, Hajiya Rabi Inuwa Hussain, ta na yi wa Kwamishinan Ilimi Gwani Dr. ali Haruna Makoda, godiya da ban gajiya da ya jagorancin raba Tablets , Laptops da OMR Machines da kuma karin Internet na Starlink. Permanent Secretaries, hukumomar Kano State Private and Voluntary Institutions Board(KSPVIB), KSSSMB da s**a samu damar halarta da sauran manyan baki, da ma sauran wadanda s**a samu damar halarta, Allah ya saka da alkhairi da fatan an koma gida lafiya.