Kano Educational Resource Directorate

Kano Educational Resource Directorate Official page of Kano Educational Resource Directorate (KERD).

Dedicated to educational development, teacher support, learning resources, research, and promoting quality education in Kano State.

A yau cibiyar Salihalnur Charity Foundation ta kawo ziyarar gani da ido zuwa hukumar KERD, inda s**a yaba da cigaban da ...
23/07/2026

A yau cibiyar Salihalnur Charity Foundation ta kawo ziyarar gani da ido zuwa hukumar KERD, inda s**a yaba da cigaban da aka samu karkashin jagorancin Hajiya Rabi Inuwa Hussain Permanent Secretary mai jiran rantuwa, wanda yayi dai-dai da zamani mussamman wajen noman kifi, kiwon kaji, dinki, catering don koyo da koyarwa da kuma yunkurin tallafawa matasa maza da mata wajen dogaro da kai.
Har ila yau cibiyar ta yaba wajen karin inganci a bangaren jarrabawa inda ta ke gogayya da WAEC da NECO a wasu fannoni, a inda ta wajen OMR KERD ta zarce su inda OMR din da KERD ke fitarwa na sauke da hoton dalibi. Wannan ya da ce da kudurin mai girma gwamma Alhaji Abba Kabir Yusuf wajen bunkasa al'amurra mussamman bangaren da ya shafi ilimin matasa da sama musu hanyar dogaro da kai.

22/07/2026

Daliban Ambassador's College a KERD na karbar bita akan noman kifi.

A bisa cika kudurin mai girma gwamma, Alhaji Abba Kabir Yusuf na bunkasa darajar ilimi. Anan wasu daga cikin cikin dalib...
22/07/2026

A bisa cika kudurin mai girma gwamma, Alhaji Abba Kabir Yusuf na bunkasa darajar ilimi. Anan wasu daga cikin cikin daliban Ambassador's College ne s**a zo educational Visit wato excursion zuwa KERD a kan noman kifi, in da suke zaune don daukar darasi a wajen da Hajiya Rabi Inuwa Hussain, Permanent Secretary mai jiran rantsuwa ta samar da kyakykyawan yanayin domin koyo da koyar wa. Mai girma gwamma Allah ya saka da alkhairi.

18/07/2026

Wannan shine wajen motsa jiki da Hajiya Rabi Inuwa Hussain Permanent Secretary mai jiran rantuwa, inda take zamanantar dashi domin dalibai da kuma maaikatan gidan dama al-umma domin samun koshin lafiya da ilmantarwa karkashin jagorancin Kwamishinan ilimi Dr. Gwani Ali Haruna Makoda don cika miradon mai girma gwamma Alhaji Abba Kabir Yusuf na samawa al-ummar jihar Kano kyakykyawar rayuwa.

Mai girma gwamma, komai ake bukata kayi.
15/06/2026

Mai girma gwamma, komai ake bukata kayi.

15/06/2026

Address

Aliyu Abubakar Road Gandun Albasa Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Educational Resource Directorate posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category