Sheikh Mal. Ibrahim Khalil

Sheikh Mal. Ibrahim Khalil Komai Lokaci Ne

Wlh adukkannin lokacinda natunada rayuwar baya damukayi da abokaina a makaranta sotari dayawa nakanji kamar hawaye zaici...
27/10/2022

Wlh adukkannin lokacinda natunada rayuwar baya damukayi da abokaina a makaranta sotari dayawa nakanji kamar hawaye zaicikamin fuskata gaskiyane dama masu iya magana sunacewa kowa yabar gida gida yabarshi wlh ayanxu hk wasu abokanmu da muka gama makaranta musamman ma mata wasu baxa mukara haduwaba kai duniya Allah yasa mucikada imani ameeen thumma ameeeeen.

Tijjani Abdulhamid Abdullahi karaye ( Daura ward)

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Mal. Ibrahim Khalil posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category