20/04/2026
Amina Log's.ng
We are always here to assist you financially on +2349069241230. Access up to ₦500,000 loan from us today without collateral and at a reasonable interest rate.
call or chart for loan registration✅Whatsapp us on: +2349069241230
19/04/2022
Kano Municipal Educational Support Forum (KAMESFO)
Kungiyar da take tallafawa karatun marassa Karfi da Marayu ta 'Karamar Hukumar Birni' (KAMESFO), ta gama shiryawa tsaf domin bada horo kyauta ga Daliban da zasu zana Jarrabawar JAMB yan asalin Karamar Hukumar Birni (KMC).
Zaka iya samun naka Form din a office din Kungiyar dake No.9 Old Kano State Library Ajecent British Council, Kano. Ko kuma ka kira lambar waya Kamar haka: 08167217240, 0903 668 3549, 0814 536 0568.
Za'a fara wannan aikin alkhairinne Ranar Asabar 23/04/2022.
KAMESFO, Gatan Marasa Karfi da Marayu.
30/03/2020
Thanks to NIGERIAN ASSOCIATION OF HEALTH EDUCATORS (NAHE), KANO STATE CHAPTER.
Precaution!⚠
, .
Take a look at this👇