USMAN BN AFFAN Academy.Kano

USMAN BN AFFAN Academy.Kano

Share

Medile

Photos from USMAN BN AFFAN Academy.Kano's post 04/12/2025

Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
yau alhamis 4/12/2025
Lecture ta musaman ga iyaye mata Ummahat section na wannan makaranta mai Albarka.
tare da shekh Usman Khairan Abdullahi
Shugaban makarantar minnaturrahaman medile Unguwar fulani.
Allah yasaka da mafifichin Alkhairi.

23/11/2025

Assalamu alaikum warahmatullah

Yan’uwa masu albarka, cikin farin ciki da annashuwa nake sanar da ku wani muhimmin al’amari daya farantamin rai:
A yau, kungiyar tsofaffin daliban makarantarmu mai Albarka(Usman bn Affan Academy, Kano) ta ɗauki nauyin wani aikin alkhairi wato:raba uniform kyauta ga wasu daga cikin daliban makarantar Wadan da iyayen su basu da halin dinka musu.

Wannan aiki gaskiya ya matuƙar birgeni Kuma naji dadi sosai wallahi Sun yi abin da ya dace, Allah ya saka musu da mafificin alkhairi.

Ina amfani da wannan dama wajan kira ga duk wanda Allah Yabashi dama da iko to ya taimaka wa'alaikuma
gwargwadon iyawarsa.
shima Sai Allah ya taimake shi.
✍️ Umar Abubakar Wurno
(Abu Amina Alwurnawy)
23/11/2025

21/10/2025
20/10/2025

Munayiwa kowa bangajiya dafatan kowa ya koma gida Lafiya, Allah saka da Alkhairi muna godiya da hadinkai da kuke bawa wannan makaranta mai Albarka.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

MEDILE U/FULNI KANTITIN DAN MALIKI
Kano