IN ZAKA SONI KA SONI DOMIN ALLAH
IN ZAKA KINI KA KINI DOMIN ALLAH MUJI TSORON ALLAH YA ALLAH KASA MUDACE
FARIS
Kofar ruwa
*GA WATA ADDU'A !*
"Allahumma ya Farijal hammi, wa ya kashifal gammi, farrij hammiy, wa yassir amriy, warham da'afiy, waqillata hilatiy, warzuqni min haithu la ahtasib."
Manzon Allah (sawa) ya ce: Duk wanda ya labarta wa mutane saba'in wannan addu'ar, to Allah zai yi masa budi kan damuwarsa, ya saukake masa al'amarinsa, ya yi rahama ga rauninsa.
Manzon Allah ya yi gaskiya.
Yan uwa dan Allah mun bude wannan Gidan dan asada zuminci badan ayiwa wani hulakanci ba dan aci zarafin wani ba
Dan ayi wasa da fara a akayi wannan Gidan sbd haka yan uwa musulmai dan Allah
DAN ANNABI MAHAMMADU S A W
BANDA TURA SITIKAR BANZA BANDA VIDEO BANZA BANDA BIN MACE TA PIRATE
DAN ALLAH DAN ANNABI MAHAMMADU S A W SBD IN AKA KAWO MANA KORA FINKA CIREWACE BABU WATA MGN BATARE DA IZININTA BA
DAN MUKIYAYE
INSHA ALLAHU KOMI ZA ABI AHANKALI ZAYA GYARU
FATAN ALKAIHRI
WANNAN YAJI BANYI DAI DAI BA INASAN GAYA PLEASE👏👏👏
FARIS
26/03/2022
Masha Allah
Matanki nasara Akan
Komai
1 abbu'a
2 juriya
3 hakuri
Ya Allah kasa mudace
Ya Allah kasa mucika da kyau da Imani Ameen 🤲🤲🤲
Slm amincin Allah ya qara tabbata agareku yan uwa da abokan arziki inamakowa da kowa fatan alkaihri ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan iyayanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN🤲🤲🤲
Yan uwa da abokan arziki inamakowa da kowa fatan alkaihri
ASALAMMA ALAIKUM AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHO WATA ALA AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W BARKANMU DA SAFIYAR WANNAN RANAR MAI TARIN ALBARKA INAFATAN KOWA YA TASHI LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN🤲🤲YA ALLAH KAJIKAN IYAYANMU DA RAHAMA AMEEN 🤲YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN 🤲YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN 🤲WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU AMEEN🤲YA ALLAH KASITIRTAMU YA ALLAH KAWA DA TARDAMU YA ALLAH KA.AZIRTAMU AMEEN 🤲YA ALLAH KARU FAMANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA AMEEN🤲YA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN FALALAR WANNAN RANAR TA JUMA.A KABAMU ZAMAN LFY AMEEN 🤲YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN 🤲YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI 🙏🤝✍✍FARIS
👉07011119355
*Dan Shekara 15 Ya Auri Wata Yarinya Yar Shekara 13 Amma Kafinnan Sai Da S**a Shafe Shekara 25 Suna Soyayya*
*SAMUN NAMIJI IRINA A WANAN LOKACIN SAI MAI SALLAH DARE*🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Asalammu alaikum barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasitirtamu ya Allah ka azirtamu Ameen ya Allah kawa da tardamu Ameen
YA ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH BADAN HALINMU BA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH KAINE MAI KOMI DA KOMI ALLAH KAINE KA HALITTAMU ALLAH KABAMU IKON GYARA KUSKURANMU BAKI DAYANMU AMEEN YA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI MASHA ALLAH 👏👏👏👉 ✍️ FARIS 👉 07011119355
ASALAMMU ALAIKUM BARKANMU DARE INAFATAN KOWA YA WUNI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI
Asalammu alaikum Amicin Allah ya qara tabbata ga shugabannin halitta ANNABI MAHAMMADU S A W SARKI YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHU WATA ALA ALA
Barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasitirtamu ya Allah kawa da tardamu Ameen ya Allah ka azirtamu Ameen ya Allah kasa mudace da kyau da imani Ameen ya Allah kasa mucika da duniya da lahira lfy Ameen ya Allah kaqara mana budi mafi zama alkaihri agaremu baki dayanmu DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN 👏👏👏
YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI 👏👏✍️✍️✍️ FARIS
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano
YANKARA