Sheikh Muhammad Sani Usman

Sheikh Muhammad Sani Usman

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Muhammad Sani Usman, Educational Research Center, Gobirawa titin Yan smogal, Kano.

19/12/2025
Photos from Sheikh Muhammad Sani Usman's post 30/11/2025

Izala ikon Allah !!!

Tawagar Izala ta yada zango a qauyen Dinya dake qaramar hukumar Sumaila, Jihar Kano Nigeria.
Garin dake matuqar buqatar Islamiyya,kasancewar Maguzawa na kewaye da su Kuma basu da Makarantar.

Muna addu'ar Allah ya tabbatar da wannan lamarin.

14/11/2025

☘️Tafsirin Alƙur'ani Mai Girma☘️
سورة النساء
Darasi Na 60
Cikin Suratu Nisa'i

Daga Masallacin Juma'a Na Jami'u Abi Huraira Titin Yan Smogal

23-05-1447
14-11-2025

Tareda Sheikh Muhammad Sani Usman Abu Ahmad (H) Da Maja Baki Alaramma Shu'aibu Muhammad Auwal.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Gobirawa Titin Yan Smogal
Kano