01/04/2026
Da ɗumi-ɗumi:
Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Kumbotso da kotu ta tsige a jihar kano makon da ya gabata ya fice daga jam’iyyar APC.
Kano Update News
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kano Update News, Kano.
01/04/2026
Da ɗumi-ɗumi:
Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Kumbotso da kotu ta tsige a jihar kano makon da ya gabata ya fice daga jam’iyyar APC.
Kano Update News
01/04/2026
YANZU-YANZU: Wasu fusatattun matasa a unguwar Jan Bulo da ke Kano sun yi wa Musa Mai Sana’a dukan tsiya.
Shin me kuke ganin ya janyo hakan?
Sannan kar ku manta kuyi Folliwing din 👉🏽 Kano Update News Domin samun labaran Abubuwan da suke faruwa a Kano dama kasa baki daya.
01/04/2026
Kotu ta tsare direban matar Sarki Sanusi II tare da wasu mutum biyu kan zargin satar gwala-gwalai na Naira miliyan 60 a Kotun Majistare da ke Nomansland, Fagge a Jihar Kano.
Wadanda ake tuhuma sun hada da Sulaiman Yakubu Kulkude, Idris Musa da Abdullahi Usaini, bisa laifin haɗin baki da sata, an ce Sulaiman ya shiga ɗakin matar Sarkin ba bisa ƙa’ida ba ya kwashe gwala-gwalai, kuɗi da waya.
Sulaiman ya amsa laifin bayan karanta tuhumar, yayin da sauran biyun s**a musanta. Lauyansu ya roƙi kotu ta ba su beli.
Mai Shari’a Halilu Abdurahman ya amince da beli da sharuɗa, ciki har da biyan Naira miliyan 10 da kawo mai tsaya musu. An dage shari’ar zuwa 14 ga Afrilu, kuma za su ci gaba da zama a tsare har sai sun cika sharuɗan.
Kano Update News
01/04/2026
Bayan Sauya Shekar Kwankwaso, An Samu Gwamna na Farko da Zai Koma Jam'iyyar ADC
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya tabbatar da cewa ADC ce zabinsa a matsayin jam'iyyar siyasar da zai koma bayan ya bar jam'iyyar PDP.
Hakan na nuna cewa lamarin da yiwuwar Gwamna Bala ya fice daga jam’iyyar PDP da ke fama da rikice-rikice, yayin da yan adawa ke shirin kulla hadaka mai karfi gabanin zaben 2027.
Gwamna Bala Mohammed ya bayyana hakan ne yayin da yake ganawa da manema labarai a Bauchi ranar Talata, kamar yadda Leadership ta ruwaito.
Jim kadan bayan wata ganawar sirri da tawagar ADC karkashin jagorancin tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir David Lawal, Gwamna Bala ya ce ADC ce zabinsa na gaba.
Ya ce bayan tattaunawa da shawarwari da dama, ADC ta zama jam’iyyar da ta fi dacewa da shi da abokan siyasarsa.
“Mun bar dukkan kofofinmu a bude, har da APC, amma mun gano cewa ba za mu zauna a inda ba a son mu ba. Dole ne mu nemo mafita a cikin bangaren adawa,” in ji Bala Mohammed.
Ya bayyana ADC a matsayin jam’iyya mai dorewa kuma mafi karbuwa ga masu ruwa da tsaki da yake tuntuba, yana mai cewa ya yi jinkirin yanke hukunci na karshe ne saboda tattaunawa da yake yi da bangarorin siyasa daban-daban.
A cewarsa: “Saboda ina kula da muhimman bangarori biyu, Bauchi da kasa baki daya dole ne mu yi komai yadda ya kamata.
Dole ne mu hada kan muradun jam’iyya a matakin kasa da jiha, musamman a cikin PDP, hakan ya sa tattaunawa ta dauki lokaci.”
Gwamna Bala ya kuma bayyana cewa yunkurin shiga APC a baya bai yi nasara ba, duk da ganawar da ya yi da Shugaban Kasa Bola Tinubu da shugabannin jam’iyyar na kasa inda ya tabbatar da cewa ana ci gaba da tuntubar muhimman masu ruwa da tsaki domin kauce wa kura-kurai, yana mai jaddada muhimmancin hadin kai wajen gina bangaren adawa mai karfi.
“Mutanen ADC ‘yan uwanmu ne. Wasu sun shiga tun da wuri, mu kuma yanzu muke shirin shiga,” in ji shi.
Kano Update News
31/03/2026
Engr. Abdullahi Garba Ramat na faɗin hakan baya rade radin da ake yaɗawa kan cewa zai bi Gawuna zuwa ADC.
Me Zakuce?
Sannan kar ku manta kuyi Folliwing din 👉🏽 Kano Update News
31/03/2026
Wallahi Ko bamu ci Zaɓe ba Sai mun kwace shi, cewar Garba kore Dawakin kudu.
Me Zakuce?
Sannan kar ku manta kuyi Folliwing din 👉🏽 Kano Update News Domin samun labaran Abubuwan da suke faruwa a Kano dama kasa baki daya.
YANZU YANZU: Garba Shehu Yace 2027 kwatar Zaaɓe zasu yi a Kano.
Kuna Ganin kuma kwatar za'ayi
Salisu Yahaya Hotoro Hamza Ahmad Telan Mata Mal Ahmed Yerima Nura Gamji Sabon Shafi KY Tebo Tanimu Muktar Idris Samira Khan mahi Muhd Samir RH Jikan Oga Saifullahi Isah Hon Saifullahi Hassan Nura Gamji Sabon Shafi
31/03/2026
YANZU YANZU::Rahotanni Daga Karkashin Kasa Sun Nuna Rarara Ya fara Shirye-shiryen Barin APC Zuwa ADC.
Me zakuce?
Sannan kar ku manta da folliwing din 👉🏽 Kano Update News Domin samun labaran Abubuwan da suke faruwa a Kano dama kasa baki daya.
31/03/2026
Tsohon Kwamishinan Ruwa Na Kano Kuma Tsohon Dan Takarar Majalisar Tarayya Na Rano Kibiya Da Bunkure A Jami’iyyar APC A Zaban 2023 Hon Dr Yusif Jibrin JY Ya Fice Daga Jam’iyyar APC Zuwa Jam’iyyar ADC Kwankwasiyya.
Kano Update News
31/03/2026
Wai ina nagarta ga mutumin da ya butulcewa wanda ya taimake shi a rayuwa, har ma kuma aibata shi ke faranta masa rai tare da sakamako ga mai aibatawar?
Cewar Musbahu Na Ƴar Talla
Me zakuce?
Sannan kar ku manta da folliwing din 👉🏽 Kano Update News Domin samun labaran Abubuwan da suke faruwa a Kano dama kasa baki daya
31/03/2026
Wadanda su ka bi Abba su ka bar Madugu yawanci mutanen banza ne, za ku gane haka daga rubutunsu, yunwa ce kawai.
Cewar Dan gwagwarmaya
KY Tebo
me zakuce?
Sannan kar ku manta da folliwing din 👉🏽 Kano Update News Domin samun labaran Abubuwan da suke faruwa a Kano dama kasa baki daya.