Earlier is the best, own yours cheaply made.
Binal Khair Real Estate Property Agency
๐ Find Your Dream Property with Binal Khair Real Estate Property Agency ๐
Looking for your perfect home, office space, or investment property? Look no further!
At Binal Khair, we make property buying, selling, and renting effortless and reliable.
08/02/2026
.๐ House For sale
3 Bedrooms
1 parlor
2 toilets
1 Kitchen
Secured &Serene Environment
Rijiyar da ruwa
Location : ring road bypass na rijiyar zaki bayan aisha plaza
Asking price: 17 million Negotiable.
+2348036001524
KANO STATE KWANKWASIYYA CITY
TALAKA DA MAI KUDI KOWA NA IYA MALLAKAR FILI ANAN.
SHIN KUNADA LABARIN WADANNAN KAYATATTUN FILAYEN KUWA SUNA KANO MAZA GARZAYA KAFIN SU KARE
๐๐๐๐๐๐๐โโ๏ธ๐โโ๏ธ๐โโ๏ธ
KUNASON MALLAKAR FILI A KUSADA KWANKWASIYYA CITY? KANO STATE
KIRA KO WHATSSAP
08036001524
Wadannan dalilan yasa muke baku shawarar mallakar fili a kwankwasiyya city.
Mai rabone kadai yake iya siyan kadara domin kuwa tanada ban mamaki kasiya Wataran kadan taninka kudinta sau goma idan kanada kudi kada katsaya dogon shawara bazaka mallakaba kasiya kawai zakaji dadi.
Ku Mallaki fili domin ajiyar kadarane mai kyau domin kullum darajarsa karuwa take da ajiyar kudi kwara siyan kadara ku siyawa iyalanku da ku kanku da marayu da yan uwan ku fili
yanzu haka gwamnati tana ta kera kwankwasiyya city futulu da gyaran tituna da solar ko ta ina yanzu haka anata gyara da kere kere a cikinta.dayawan mutanema sun tare manyan yan
Shin yakake ganin riba da cigabanda zaka samu yayinda kamallaki fili a kusada kwankwasiyya city ?
Binal Khair
07/02/2026
MDโs Auto!๐
Sari sari kudi akeso urgent *18m* only sabuwace๐
Serious buyers should dm for the remaining pictures or inspection โ๏ธ
Plot for sale
Location: CBN Quarters Ahmad Musa street
Size: 300by200
Asking price:-500ml
03/02/2026
MALLAKI FILI CIKIN SAUKI DA RAHUSA.
Yau zan kasance da kaina a wajen filayanmu domin ganin kun mallaka cikin sauki, in sha Allah duk wanda ya same ni zan masa rangwame yadda zai mallaka cikin sauฦi.
Ku garzayo ku zaba yau ranar ฦarshen mako ne, ku zo office dinmu da ke Wailari western by pass za a kawo ku har inda filayen nan suke. Tun daga 10am har 4pm muna wajen da ma'aikatanmu.
Yadda filayen suke:
20/30 650K
20/40 750K
Location: Dangoro Sabuwar Unguwa.
โ Muna da su a
โ Unguwar Rimi
โ Dangoro
โ Yanshana da kuma Gurjiya.
Muna da tsarin biya a hankali a Madinawa (Easy buy)
Akwai awon gwamnati masu certificate a:
Meduguri road Rijiyar gwangwan
Umarawa western by pass
Rigafada western by pass
Chalawa Madobi road da sauransu.
Abdulkadir Dantata western by pass
Bayan Almukab city western by pass Kano.
Contact
BINAL KHAIR REAL ESTATE AND PROPERTY AGENCY
08036001524
03/02/2026
03/02/2026
๐ Binal Khair Real Estate & Property Agency ๐
Looking for your dream property? At Binal Khair, we offer a wide range of affordable residential and commercial properties to suit your needs.
Why Choose Us?
Expert guidance and support
Transparent and trustworthy deals
Quick and easy process
Get in Touch Today!
๐ +2348036001524 | ๐ง [email protected] | ๐ Office Location: Aisha Plaza Street, RingRoad Western By Pass, Kuyan Sak, ฦorayi Babba, Kumbotso, Kano
15/12/2024
Genesis date
A blockchain, genesis date yana nufin ranar da blockchain fara aiki. Maโana, ranar da blockchain ya zama live, zaโa iya kirkirar project akansa kamar kirkirar token, NFT, RWA, da sauransu. Alokachin da blockchain yake matakin testnet baโa lissafashi amatsayin ya zama live, amma daga ranar da blockchain yabar matakin testnet zuwa mainnet, to wannan ranar itace genesis date dinsa.
Genesis block
Alokachin da blockchain yake a matakin mainnet, block na farko da aka kirkirar akansa akayi recording transaction achikinsa, ana kiransa da genesis block. Duk wasu blocks da zaโa kirkira agaba akan wannan blockchain din zasu kasance sunada alaqa da wannan genesis block din. Haka zalika duk wani transaction da zaโayi recording akan blockchain din sai anyi linking dinsa da genesis block.
Genesis price
Idan har blockchain ya kasance coin dinsa shine project na farko da aka fara kirkira akansa, akan yiwa coin din farashi. Wannan farashin ana kiransa da genesis price. Bayan kirkirar coin na blockchain, akan siyarwa da wasu mutane na chikin gida coin din, kamar team, advisors, marketers, da sauransu. Ana sayar musune akan genesis price dukda cewa a mafi yawan lokachi akanyi vesting na coin din da aka siyar musu na wasu shekaru. Wannan genesis price din shine ake sanarwa duniya a farko kafin listing, kuma shine kasuwanni suke recording dinsa.
Misali, baya-bayan nan akayi launching na $XION, zamuga cewa genesis price dinsa ya fara da $0.2 adukkan kasuwannin crypto, amma a ranar saida farashinsa yakai $12. Haka $CORE genesis price dinsa ya fara sa $0.03 amma a ranar saida farashinsa yakai $7, hakama $APTOS ya fara da $1 amatsayin genesis price amma aranar sai daya buga $100โฆ.ire-iren hakan zaku gani akan dukkan wani coin na blockchain.
Ganin $0.1 genesis price na $OVER ba yana nufin cewa da wannan farashin zai tsaya ba. Balma zamu iya cewa mafi karanchin shine yayi X10 na genesis price dinsa. Maโana, mafi karanchi mu ganshi ya fara da $1 zuwa.
Allah ya datar damu da ma
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano
123Q45