Inuwar Daliban Makarantar Dangote Islamiyya

Inuwar Daliban Makarantar Dangote Islamiyya

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Inuwar Daliban Makarantar Dangote Islamiyya, Kano.

24/06/2026

Muna farin cikin gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Bashir Imam Suraj (Coordinator 2010 na wannan Kungiya)
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya, Allah ya kawo zuri'a mai albarka.

08/06/2026

Muna farin cikin gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Aisha Mukhtar kanwar Ummusalma Mukhtar (Welfare II na wannan Kungiya)
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya, Allah ya kawo zuri'a mai albarka.

08/06/2026

Muna miƙa saƙon taya murna zuwa ga V/chairman na wannan kungiya Aminu Maidoki Yks bisa samun haihuwar ƴa mace,
Muna addu'ar Allah ya raya, Allah ya albarkaci zuri'a.

07/06/2026

Muna farin cikin gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Maryam Auwalu Ali kanwar Nasir Auwalu Ali (Accountant wannan Kungiya)
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya, Allah ya kawo zuri'a mai albarka.

07/06/2026

Muna farin cikin gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Habiba Aliyu Badamasi (Yusra)
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya, Allah ya kawo zuri'a mai albarka.

04/06/2026

Muna miƙa saƙon taya murna zuwa ga Aisha Isah (Ameera) bisa samun haihuwar ƴa mace
Muna addu'ar Allah ya raya, Allah ya albarkaci zuri'a.

31/05/2026

Muna farin cikin gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Fatima Bala Nayaya
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya, Allah ya kawo zuri'a mai albarka.

04/05/2026

Za a yi Jana'izar Mahaifiyar Nura Shehu Ado a gidansu dake
Ɗan maliki kusa da gidan man Chalawa da misalin ƙarfe 9 na safe
Allah ya gafarta mata

04/05/2026

Innanillahi wa inna'ilaihir raji'un
Allah Ya yi wa Mahaifiyar shugaban wannan kungiyar rasuwa ( Nura Shehu Ado ) yanzu, za a sanar da lokacin yin Jana'iza

14/04/2026

Muna farin cikin gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Maryam Mannir Abubakar (Walida) kanwar Sen Abubakar Kmata (PRO na wannan Kungiya)
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya, Allah ya kawo zuri'a mai albarka.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kano