ꜰᴅᴀ ᴀᴘᴘʀᴏᴠᴇ ꜱᴛᴏʀᴇ.

ꜰᴅᴀ ᴀᴘᴘʀᴏᴠᴇ ꜱᴛᴏʀᴇ.

Share

MUNAFAR BUDE WANNAN UNGIYA. DOMIN HADIN KANMU DA KUMA CIGABANMU DA CIGAN ZUMUNCIN BAYAN RAYUWAR MAKARANTA DA KUMA CIGAN G S S DORAYI BABBA KANO

12/11/2023

Kwanci tashi ba wuya

Ya'u cikin ikon Allah 'ya ga daya daga cikin shugabannin wannan ungiya mai albarka wato Basiru A Dan Asabe ta cika shekara guda a duniya muna Addu'ar Allah ubangiji yaraya mana ita bisa tafarki Annabi Muhammad (SAW) Allah ya albarkaci rayuwarta.

Photos from ꜰᴅᴀ ᴀᴘᴘʀᴏᴠᴇ ꜱᴛᴏʀᴇ.'s post 09/11/2023

Amadadin shugabancin wannan ungiya mai albarka tana gayyatar ya yanta zuwa wajan daurin auren guda daga cikin ya yan wannan ungiya wato Shu'aib Awaisu Shu'aib.

Muna Addu'ar Allah ubangiji yabada zaman lafiya yasanya albarka.

Sing
Abubakar Bashir Adam Yakasai
Secretary
09/11/2023

Photos from ꜰᴅᴀ ᴀᴘᴘʀᴏᴠᴇ ꜱᴛᴏʀᴇ.'s post 03/09/2023

Muna taya guda daga cikin 'ya yan wannan ungiya Yasin Nasir Usman murnar kammala karatun sa na NCE muna addu'ar Allah yasa afuto da sakamako mai albarka

04/07/2023

Assalamu alaikum

Wannan ungiya mai albarka tana gaiyatar ya yanta zuwa wajan daurin auren yayan guda daga cikin ya yan wannan ungiya mai albarka wato Habibu Lawan Usman muna addu'ar Allah ubangiji yabada zaman lafiya .

Photos from ꜰᴅᴀ ᴀᴘᴘʀᴏᴠᴇ ꜱᴛᴏʀᴇ.'s post 03/06/2023

Amadadin shugabanci wannan ungiya mai albarka tana gayyatar yan yanta zuwa daurin auren guda daga cikin Ya yan ungiya Yusuf Adam da kaninsa muna Addu'ar Allah ubangiji yasanya albarka cikin auren

Photos from ꜰᴅᴀ ᴀᴘᴘʀᴏᴠᴇ ꜱᴛᴏʀᴇ.'s post 23/04/2023

Karin hotuna yadda aka gudanar da taron ungiyar Old Students Association Dorayi Babba

23/04/2023

Chef Advices tare da Vice Accounter Na ungiya Old Students Association Dorayi Babba 2018 bayan kammala taro

23/04/2023

Chef Advices Basiru A Dan Asabe Bayan kammala taron ungiyar Old Students Association Dorayi Babba 2018

22/04/2023

Shugaban ungiyar Old Students Association Dorayi Babba 2018 bayan kammala taro

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Malam Shu'aibu Mai Dalilin Aure Street
Kano