10/03/2024
YADDA LISSAFIN AVACOIN YAKE.....
Zaka iya hada Avacoin guda dubu dari hudu da zaka siyar dollar sittin da bakwai $67 a cikin wata biyu ba kwanaki kadan, a kowacce rana Avacoin zasu baka damar danna maballin Mining sau 7500 idan ka lissafa 7500×54=405,000 wannan lissafin idan baka da referral ko daya kenan, amma idan ka daure ka nemi referral ko da guda biyar ne zuwa goma ba zakayi kwana 54 ba zaka hada Avacoin 400k da zaka siyar....
Iya danna waya kawai zakayi ka samu wadannan kudaden...
Me kake jira da ba zaka mike wajen neman referral ba, tunda ba kudi zaka saka ba sannan suma referral din naka ba kudi zasu saka ba...
Danna nan link din ka fara sannan ka nemi referral don samun kudade daga Avacoin
Allah ya bamu sa'a....
https://t.me/avagoldcoin_bot?start=c998eaf6a3fce2f888dc
04/03/2024
A TRUE Life story.
________________
Wanna Labarin a gaske ya faru.
Wani ɗalibin jam'i a ne zasuyi jarabawa (exam). Ranar Friday da misalin ƙarfe 1:00 o'clock. Ga shi kuma shi limami ne. A wani masallacin juma'a da yake. Baya da inda yake karatu. Gashi idan zai. Je. Masallacin nan. Yayi limancin sallar juma'ar nan. To tabbas zai rasa jarabawar sa. ( Exam ).
Sai ya yanke shawarar. Kira zuwa masallacin ya faɗi. Ƙorafin sa. Sai aka sanar da shi cewar. Babu. Wanda zai yi wannan limanci sai shi domin shi kaɗai. Ne. Ya rage. Dan Allah ya taimaka ya zo.
Sai ya yanke shawarar zuwa. Ofishin professor ɗin nasu. Wanda zai yi exam din ( jarabawa ). Sai ya sanar da shi ga Abinda ke faruwa. Yana neman a masa uzuri yaje yayi wannan limanci na sallar juma. A. Idan ya dawo. Sai. Ayi masa tasa exam din Daban.
Sai wannan professor ya nuna ba haka ba. Idan ya tafi yayi missing ɗin wannan exam ɗin.
Shi kuma. Sai ya tafi ya je. Yayi wannan limanci za a fara exam 1:00 ba shi ya shigo school ɗin ba. Sai. Around 2:40. 20 minutes left ayi submitting. Din wannan exam ɗin.
Yana shiga da sauri ya fara. .
Number 1 answer is C
number 2 answer is C
Number 3 answer is C
Number 4 answer is C
Upto 6. Is C.
GA shi. 5 minutes ya rage. Masa time ɗin da ya ƙare kuma QUESTIONS (TAMBAYOYI ) 80 NE sai ya yanke shawarar kawai ya cike ko wanne da C ka wai. Ba tare da ya tsaya ya karantaba.
Bacin anyi hutu an dawo sai wannan professor yace. Sunyi amfani da wani method ne. A wannan exam din Domin confusing student s**a saka. Amsar ko wace. Tambaya ta kasance. C. DOMIN kuwa student Zai yi tunanin ya za ai amsa ta kasance all C.
NA TAƘAI CE MUKU DAI.
Wannan bawan Allah ya cinye wannan jarabawar duka. Saka makon dogaro ga Allah da yayi.
Dara si anan shine. Mu dogara ga Allah Wallahi Allah zai isar mana.
ALLAH baya sabon aiki.
ALLAH baya saɓa. Alkawari.
Abubakar ( Japanese ) 🖊️
5/March/2024. 💬
02/03/2024
Fully charged and ready to take a New beginning. 🔋
22/02/2024
Assalamu alaikum jama'a
A safiyar nan ne na ci karo da. Tallar Markzukerbarg wato ma mallakin. Yanar. Sada zumunta ta. ( FACEBOOK) ce min na siyi bajon. Girma ( Blue badge 📛) har Naira. Dubu huɗu da ɗari biyar (4,500) duk watan Duniya.
To Abin tambayar anan shine. Idan na siyi wannan tambari akan wannan kuɗi (₦4,500) duk wata. To duk watan. Nawa zan ke samu a wannan Duniya ta Zuckerberg.
Ya ku ƴan uwa. Da abokan arziki shawarar ku nake nema. 🙏
Nagode ✍️ Japanese
22/02/2024
Imagine. Ace ka rasa duka lambobin ka na kan Gmail. ✉️
22/02/2024
Alhamdulilah Allah na gode 😁
21/02/2024
Rabbana Atina Fid-Duniya Hasanatan Wa Fil-Akhirati Hasanatan Wakina Azabannar.
Allah ya saukakawa bayinsa....
27/09/2022
ALLAH ka mana daurin rai da rai acikin addinin Musulunci