Wa'azi sheik abubakar Muhammad Jibril Albaniy Gwarmai a kasar Indonesia
Abubakar muhammad jibril albaniy
Abu shuraim
Abubakar Muhammad jibril albaniy Gwarmai
TARE DA DUKKAN GIRMAMAWA GAREKU MALAMAI
Gaskiya a cikinku da akwai Yan son zuciya
قال عبدالله بن المبارك: ما أفسد الدين إلا الملوك وعلماء سوء ورهبانها
Allah sarki lokacin zazzagawa mutanen mu suke zuwa Kano sauke farali
The Revaluation is coming soon not now
A cigaba da hakuri
Revaluation is coming very soon in Nigeria
Tabbas lokacin juyin jiya hali zai zo a Nigeria
Lokacin nasiha ko Jan hankali bazai aiki ba
Shugaban wannan zanga zanga talauci NE da yun'uwa
A lokacin Dan Nigeria zaiyi rayuwa a tsakanin gaba Kura baya siyaki
Wato ko yayi zanga zangar kwatar yanci ya mutu a wannan hanyar ko ya zauna gida yunwa ta kashe shi
Kowa ya kwantar da hankalinsa wannan lokaci baiyi ba
Allah ya kawo mana sauyi nagari a Nigeria
Shegiya siyasa mai hada kan mutanen da basa ga maciji da juna
Allah kai mana mai kyau
IDAN BERA DA SATA DADDAWA MA NADA WARI
Abdullahi bn Mubarak (RA) yace:" Babu Wanda ya lalata Addini Sai sarakunan gargajiya da latattun malamai da jahilai masu Naci wajen bautar Allah".
Abinda yake damun wannan al'umma shine malamai Yan son zuciya wadanda kansu kawai s**a sani idan tasu ta gyaru shikenan kowa ya San inda zai sa Kansa.
Idan mukayi duba da abinda yake faruwa a Yan kwanakin Nan a Nigeria abubuwa na ban takaici
A matsayinka na malami fitila a cikin al'umma abin koyi a lokacin zabe ka zakalkale a zabi wane da wane
Bayan mutane sun aminta da zabinka sun zaba Sai wannan gwamnatin ta saka mutane a wani hali Wanda ya kamata aji muryar wajen nemawa mutane mafita tun kafin su kai bango
Amma malamai s**ayi shiru
Sai bayan rincabewar al'amura sannan Ku fito kuce wai zanga zanga Haramun NE
Basuyi wa kanku adalci ba gaskiya
Ni bana ganin laifin masu zagin malaman da suke kokarin Hana zanga zanga
Saboda sune s**a yarda girmansu da mutuncinsu
Maganar basu kudi da ake Fada tabbas da akwai lauje cikin Nadi
Ban tabbatar ba haka Kuma ban kore ba Ina shakka domin bana manta lokacin da good luck ya raba musu nairori
Dan haka bazan karya ta ba
Allah yasa mudace
21/07/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.