25/10/2025
Muna roƙon addu'ar ƴan uwa. Akan wadannan bukukuwan da za mu yi, gobe.
Allah ya sanya alkhairi. Amin
Muttaka erudite TV is designed to offer services like,teaching English and Hausa online, eLessons as well as Graphics design.
25/10/2025
Muna roƙon addu'ar ƴan uwa. Akan wadannan bukukuwan da za mu yi, gobe.
Allah ya sanya alkhairi. Amin
22/10/2025
Big shout out to my newest top fans! 💎 Musa Abubaka, Itz Muhibbat Nooraen
Drop a comment to welcome them to our community,
Astagfirullah
20/10/2025
I got 29 reactions and 22 replies on my recent top post! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉
Lokacin da na halarci taron Kano Digital Conference. A matsayin Volunteer
Lallai mun ƙaru da ilimai masu ɗin bin yawa.
Lallai ƴan uwa mu ƙara dagewa, mu koyi da sauran ayyukan da s**a shafi
I gained 389 followers, created 100 posts and received 199 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉
20/10/2025
20/10/2025
Alhamdulillah
Mun yi taron Maulud lafiya. Ina miƙa saƙon godiya da bangajiya ga dukkan waɗanda s**a sami damar halartar Maulud na mu, wadanda ba su sami damar zuwa mun gode da addu'a da sakon fatan alkhairi.
Allah ya sakawa koda da alkhairi.
Allah ya maimaita mana. Amin
Alhamdulillah
| Monday | 06:00 - 22:00 |
| Tuesday | 06:00 - 22:00 |
| Wednesday | 06:00 - 22:00 |
| Thursday | 06:00 - 22:00 |
| Friday | 06:00 - 22:00 |
| Saturday | 07:00 - 19:00 |
| Sunday | 07:00 - 19:00 |