In sha Allah ZANYI bayani akan basal Wal jinsiy
Yadda tasirin albasa yake wajen muamullar Aure
Ku kasance da RDT Raheema
Fati Abubakar
Islamic and traditional Medicine Doctor
Wannan maganin zai magance matsalar data shafi mara musamman wanda infection ya kumbura masa masara
Kuyi wannan hadin
05/05/2026
MIJINKI BA ZAI TABA TUNANIN RABUWA DA KE BA…
ZAI KOMA TSANANIN KAUNARKI BAYAN YA FARA MIKI WULAKANCI.
Idan kina fama da:
Miji yana neman mata a waje.
Rashin kulawa ko girmamawa.
Soyayya ta fara raguwa a aure.
WANNAN SEMINAR DA ZA AYI ZAI CANZA KOMAI.
Za a koya miki:
Yadda mijinki zai daina neman mata kwata-kwata.
Sirrin da zai sa ya kasa jin dadin kowace mace idan ba ke ba.
Hanyar hada maganin dandano mai matukar tasiri.
Dabarun da ke kara soyayya da shakuwa a aure.
College of Islamic Medicine ta shirya:
ONLINE SEMINAR NA MUSAMMAN GA MATA
Bayan wannan seminar:
Mijinki zai kara kaunarki sosai.
Zai rika kula da ke yadda ya dace.
Zai daina duk wani yunkurin neman wata mace.
KUDIN SHIGA: 50,000 NAIRA
GARABASA: Idan baki gamsu da abin da kika koya ba, za a mayar miki da kudinki.
WHATSAPP: 07077775757
Za a baki Certificate, sannan za a baki littafi PDF na Wadannan Dabaru da Addu'a da magani.
Sanarwa daga:
Dr Hafiz, Sarkin Maganin Nigeria
Ingantaccen maganin ciwon ulcer
04/05/2026
```Why Nutrition Matter?```
Nutrition matters because it keeps the body healthy, prevents diseases like Hypertension and Type 2 Diabetes, strengthens immunity, supports growth, boosts energy and overall health
Maganin ciwon koda
Domin magance kowacce irin cuta da izinin Allah
30/04/2026
_Every meal you eat can either support your health or increase your risk of disease. Conditions like hypertension, diabetes, and ulcers are often influenced by what we put on our plate._
*Your plate is your first prescription choose foods that fight disease, not feed it🩺*
Remember "U're what you eat"
30/04/2026
Indai kanason ka wanke mararka daga dukkan wata cuta data shafi sanyi to kayi wannan hadin in Sha Allah zaka rabu da matsalar sanyi da abunda ke sakaka kamar daukewar sha'awa saurin inzali da sauransu kayi wannan hadin in Sha Allah za'a warke daga matsalar sanyi
Asamu jijiyar zogala da jijiyar lalle da jijiyar bini da zugu da jar kanwa ahada atafasasu sosai amma kada abada wuta dayawa
Sai atace adinga shan rabin kofi safe rabi yamma tsawon sati Daya zuwa biyu
Domin karin bayani tuntubi
RDT RAHEEMA
09126199087
14/04/2026
Ya kai matashi, rayuwa dama ce ba za ta dawo ba. Ka yi amfani da ƙuruciyarka kafin tsufa, ka cika lokacinka da abin da zai amfani addininka da rayuwarka. Ka nisanci abin da zai ɓata maka lokacinka, domin lokaci idan ya wuce ba ya dawowa. Ka riƙe gaskiya, Hakuri,ka dogara ga Allah, Nasara tana tare da masu haƙuri, masu gaskiya.
Yadda zaa magance matsala kumburin mara wato cystitis
Domin qarin bayani ko bukatar hadadden maganinmu tuntubi RDT Raheema
09126199087
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the school
Website
Address
Zooroad
Kano