Darassin Rayuwa

Darassin Rayuwa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darassin Rayuwa, Education, Kano.

“Zuciyar Mai Koyo tana ganewa fiye da ido.inshaallahu Wannan shafi zaike kawo muku Darussan_Rayuwa, domin mu koya,
mu gyara, mu cigaba.”

#Darassi #Rayuwa #ZuciyaMaiKoyo

14/09/2025

Follow to follow
Let's go...

15/07/2025

Rayuwa Darasine
Mutuwa ma Darasine
Ya Allah ka jikan Gen MHD BUHARI 🤲

21/05/2025

Kar ka manta cewa kowane wuni sabon dama ne daga Allah. Duk da kalubale da gajiyawa, ka cigaba da ƙoƙari. Rayuwa tana koya mana juriya ta hanyoyi daban-daban. Ka dage da addu’a, ka dogara da Allah. Nasara tana kusa da masu haƙuri."

Allah Yasa mu dace.



20/05/2025

"Rayuwa ba kullum take tafiya yadda muke so ba. Amma duk lokacin da abubuwa s**a rikice, ka tuna: akwai mafita a bayan jarrabawa. Ka dage da addu’a, ka kasance mai hakuri da tawakkali. Wannan matsalar ma — za ta wuce."

Allah yasa mudace.

19/05/2025

ayuwa tana da darussa daban-daban. Wasu suna koya maka haƙuri, wasu suna koya maka jimrewa, wasu kuwa suna koya maka godiya. Ka rike kowanne darasi da zuciya ɗaya, domin duk suna gyara rayuwarka.”

Allah Yasa mudace.

19/05/2025

Duk Wanda aka zalunceci Yayi Hakuri Allah zai saka masa
Allah yasa mudace 🤲

17/05/2025

Kar ka damu idan abubuwa basu tafiya yadda kake so ba. Wani lokaci Allah yana boye maka alkhairi a cikin wahala. Kowane ciwo, kowane jinkiri, da kowane shakku yana da hikima. Ka dage da addu'a, ka dage da juriya, domin Allah baya barin kokarin bawansa a banza. Lokacin Allah yafi dacewa da rayuwarka fiye da tunaninka. Ka ci gaba da tafiya, komai wahala. Allah yana tare da kai."

Allah yasa mudace.

17/05/2025

Idan rayuwa ta dame ka, kada ka manta: Duhu baya dindindin. Fitila ɗaya na iya karya duhu. Hakuri, addu’a da amana sune fitilun zuciya a lokacin gwaji. Kada ka hakura, kada ka fasa. Allah yana tare da masu dogaro da shi. Allah yasa mu dace."

16/05/2025

Ba komai idan baka kai ga burinka a yau ba ”
Kayi aiki yau, kayi addu’a yau, amma ka bar wa Allah sakamako. Lokacin Allah yafi dacewa akan naka naka.
Allah yasa mudace

13/05/2025

DARASSIN RAYUWA
Rubutun Nasiha da Karfafa Gwiwa

“Lokacin da rayuwa tayi tsauri, kada ka fidda rai. Idan har kana da burin da kake fatan cimmawa, to kada ka daina addu’a da kokari. Da jinkiri ba yana nufin ba zaka kai ga nasara ba. Allah yana da lokacin da ya fi dacewa da kai.”

Shin kai ma kana ganin akwai wani lokaci da jinkiri ya zama alheri a rayuwarka?
Ka bayyana ra’ayinka a comment.


Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kano