25/03/2026
jagoran Fita kunya
Kwankwasiyya students forum dawakin tofa lg chapter By cmrd Lawan Abdullahi coordinator
25/03/2026
jagoran Fita kunya
Alhamdulillah
19/06/2022
10/06/2022
*MUHIMMIYAR SANARWA GA DAUKACIN DALIBAN JAHAR KANO YAN KWANKWASIYYA DAGA KWANKWASIYYA STUDENTS FORUM KANO STATE CHAPTER*
Wanna Kungiya tana gayyatar kafatanin daliban jahar kano masu akidar kwankwasiyya zuwa wajen gagarumin taro da zaa gabatar domin karawa juna sani tare da tattauna muhimman batutuwa
Zaa gudanar da wannan taro kamar haka
*Rana* : Jumaa 10th September 2021
*Lokaci*: karfe 2:30 na yamma
*Wuri* : Headquater ta jamiyyar PDP ta jahar kano dake Lugard Road a Nassarawa GRA
Allah ya bada ikon zuwa ameen๐๐
Wanda yaji ya sanarwa wanda baiji ba
*SANARWA*: *COMRD* *ABUBAKAR KANO*(PRO KSF KANO STATE CHAPTER)