Fagen siyasa tv

Fagen siyasa tv Fagen Siyasa TV tasha ce mai zaman kanta da aka kafa domin kawo ingantattun tattaunawa, nazari, da bayanai kan al'amuran siyasa cikin gaskiya da adalci.

Manufarmu ita ce wayar da kan al'umma, ƙarfafa fahimtar dimokuraɗiyya, da sa

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.Allah ya yi wa fitaccen mawaƙin siyasa Kosan Waka rasuwa.
02/08/2026

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.

Allah ya yi wa fitaccen mawaƙin siyasa Kosan Waka rasuwa.

01/08/2026

"Dole ne mu sake zabar Tinubu a karo biyu domin bashi damar cigaba da yiwa al'umma ayyukan alheri." - Sarkin musulmai
01/08/2026

"Dole ne mu sake zabar Tinubu a karo biyu domin bashi damar cigaba da yiwa al'umma ayyukan alheri." - Sarkin musulmai

01/08/2026

Rarara yace Kayan Cikin Wakar Yafi Rigima

31/07/2026

Saƙo Yazo Inji Dauda kahutu Rarara

Babu La'an̈àn̈ne A Siyasa Kamar Rarara, Idan Har Ba A Dakatar Da Shi Ba, Wata Rana Zai Haɗa Yaƙi A Arewa, Cewar Ɗan Balk...
31/07/2026

Babu La'an̈àn̈ne A Siyasa Kamar Rarara, Idan Har Ba A Dakatar Da Shi Ba, Wata Rana Zai Haɗa Yaƙi A Arewa, Cewar Ɗan Balki Kwamanda

Dukda wasu malaman sunce Auren Mutu'a ba laifi, Ka je neman yar wani malamin da auren mut'ah kaga abun da zai faruSakon ...
31/07/2026

Dukda wasu malaman sunce Auren Mutu'a ba laifi, Ka je neman yar wani malamin da auren mut'ah kaga abun da zai faru

Sakon Mawakiya Moofy

Billahil-lazi la ilaha illa Huwa, lokacin da aka ba Gawuna takara ba a yi shawara da ni ba. Nayi karya ne don na kare mu...
31/07/2026

Billahil-lazi la ilaha illa Huwa, lokacin da aka ba Gawuna takara ba a yi shawara da ni ba. Nayi karya ne don na kare mutuncin Jagora.”

Sanata Rufa’i Sani Hanga,
Dan Jam’iyyar NDC

Auren wucin-gadi haramun ne. Ta kowace siga. Nan babu Starcomm.
31/07/2026

Auren wucin-gadi haramun ne. Ta kowace siga. Nan babu Starcomm.

Address

Nassarawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagen siyasa tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share