Siyasar kano 24

Siyasar kano 24

Share

Siyasar Kano 24 shafi ne na yaɗa labarai, rahotanni da nazari kan siyasa da al’amuran jama’a a Jihar Kano, tare da himma ga gaskiya da adalci.

30/01/2026

30/01/2026

MUNA JADDADA MUBAYA’A
Ga Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso 🇳🇬
Saboda a bayyane yake shi ne ginshiƙin mafita ga ƙasar mu Nijeriya. Jagora mai hangen nesa, jajirtacce, mai kishin talakawa, kuma wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen gyara al’umma ta hanyar ilimi, adalci da ci gaba mai ɗorewa.
A yau, ba shakka, Nijeriya na bukatar shugabanci mai tsabta, nagarta da kishin ƙasa — irin shugabancin da Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya daɗe yana misalta wa duniya ta ayyukansa, ba da baki ba.
Saboda haka, muna ƙara jaddada cikakken goyon bayanmu tare da bayyana fatanmu na ganin sa ya zama Shugaban Ƙasar Nijeriya a zaɓen 2027, In shaa Allah. Mun yi imani cewa shugabancinsa zai kawo sauyi na gaskiya, ya dawo da martabar ƙasa, ya kuma tabbatar da adalci da walwala ga kowane ɗan Nijeriya, musamman talakawa.
Saboda haka, muna tsayawa tsayin daka muna cewa:
👉 Kwankwaso shi ne mafita
👉 Kwankwaso shi ne muradin talakawa
👉 Kwankwaso shi ne makomar Nijeriya
👉 Kwankwaso Shugaban Ƙasa 2027, In shaa Allah
Allah Ya ba shi lafiya, hikima da ikon ci gaba da jagorantar wannan tafiya ta gyara da farfaɗo da Nijeriya.
Nijeriya sai Kwankwaso!
2027 sai Kwankwaso, In shaa Allah!

30/01/2026
30/01/2026

Gwamnatin Kano ta yi magana game da rikicin sarautar jihar kwanaki bayan Abba Kabir ya koma jam'iyyar APC. Karanta cikakken rahoton a sashen

16/06/2024

Kuce Ameen 🙏

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Nassarawa
Kano