11/09/2022
Alhmdllh munyi taro na excos da Board of trustee lpy
Alhmdllh Allah ubangiji yacigaba da bamu nasarori Akan abunda muka saka agaba na cigaban wannan kungiya dama panshekara bakidaya
Mustapha Rabi'u Spîder
Maryam Umar Ahmad
Zahra Ibraheem Jakada
Abubakar Hassan Adam