Kwankwasiyya Youth Association

Kwankwasiyya Youth Association Mun bude wannan page din domin fadakar da mutane sunnah ta hakika bata musu ba karkashin jagoran maulanmu sheikh abdul jabbar sheikh nasir kabara

Chairman Muhammad Auwalu da Secretary Hon. Ameenu Isah Muna muku Fatan Alheri.Hon. Allah ya tabbatar da Alheri ya bada n...
07/09/2024

Chairman Muhammad Auwalu da Secretary Hon. Ameenu Isah Muna muku Fatan Alheri.

Hon. Allah ya tabbatar da Alheri ya bada nasaraπŸ™

Daga Office din Jam'iyya Dake Yan Awaki Malafa, Hon. Ameenu Isah Muna maka Fatan Alheri da Addu'ar Allah ya tabbatar mak...
06/09/2024

Daga Office din Jam'iyya Dake Yan Awaki Malafa, Hon. Ameenu Isah Muna maka Fatan Alheri da Addu'ar Allah ya tabbatar maka da Nasara.πŸ™

Alhamdulillah, Allah ya tabbatar da Nasara.πŸ™Allah ka bamu nasara.πŸ™πŸ™
06/09/2024

Alhamdulillah, Allah ya tabbatar da Nasara.πŸ™

Allah ka bamu nasara.πŸ™πŸ™

LEADERSHIP FOR A BETTER TOMORROW. ❀Allah is the ultimate giver. We asked Him to grant us the victory. And Insha Allahu H...
10/08/2024

LEADERSHIP FOR A BETTER TOMORROW. ❀

Allah is the ultimate giver. We asked Him to grant us the victory. And Insha Allahu He will.

To the good people of Zaitawa ward Insha Allahu you won't regret voting for us. May Almighty Allah see us through and bless our efforts.πŸ™πŸ™

Insha Allahu  a wananan takarar tamu Idan Allah ya bamu Nasara zamu fi mayar da hankali akan Muhimman Abubuwa guda 3. 1)...
16/02/2024

Insha Allahu a wananan takarar tamu Idan Allah ya bamu Nasara zamu fi mayar da hankali akan Muhimman Abubuwa guda 3.

1) Harkar Ilimi
2) Harkar gyaran Unguwa
3) Taimakawa Masu neman taimako.

1) Harkar Ilimi :- A wananan Mazaba tamu Insha Allahu zamu kawo Karshen adadin Yara Maza da mata mara sa zuwa makaranta, zamu taimaka musu da Uniform da littattafai da sauran kayan karatu. Za kuma mu nemar Wa Masu Primary qualification da admission zuwa Secondary school, da Masu Secondary zamu nema musu Jamb domin suma su tafi zuwa University ko College.

Bangaren karatun Addini muna da makarantu da suke fama da matsalar wuraren karatu, insha Allahu zamu kai matsalar su gaban Chairman na L.G. Zamu kawo Karshen matsalar tabarmin zama a makarantun mu na Allo dana Islamiyya, Sananan Masu bukatar haske zamu kawo musu wananan tallafin, za kuma mu shigar da Malamai wannan bangaren domin shawarwari Akan yadda za a kawo Karshen matsalar Insha Allahu. Domin Ilimi shine mabudin duk wani Alheri. Jahilchi kuwa shine mafarin duk wata Futina.

2) Harkar gyaran Unguwa :- A Zaitawa yankin mu na Yan Awaki da sauran wasu Yankunan yana fama da matsalar magudanan ruwa inda ake yawan samun matsala lokachin damuna, ruwa yana shigarwa mutane har cikin gidajen su, Insha Allahu zamu samar da tsarin share muhalli duk Karshen wata ko kuma lokachi zuwa lokachi, Sannan zamu samar da kayan Aikin na dindin din a kowane yanki na Zaitawa Ward.

3) Taimakawa Masu neman taimako :- Muna da mutane Masu neman Taimako Akan rayuwar su ko kuma wata matsala da take damun su, ko rashin lafiya ko wata matsalar ta rayuwa.

Muna da Mata Masu neman Jari, Insha Allahu zami empowerment na Maza da Mata domin ragewa Mutanen mu radadin rayuwa. Sannan duk sanda Muka Sami labarin Empowerment ko wani Abu Wanda Gwamnatin Local ko State government zata yi zamu nemar Wa Mutanen mu Insha Allahu.

Insha Allahu Idan Allah ya bamu Nasara zami Abubuwan da s**a fi haka, za kuma mu tafi da matasa Yan uwan mu Maza da Mata.

All

Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jin Kai.Muna sanar da Jama'ar Zaitawa Ward Kano Municipal chewa muna neman sahlewarsu don Z...
21/01/2024

Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jin Kai.

Muna sanar da Jama'ar Zaitawa Ward Kano Municipal chewa muna neman sahlewarsu don Zama wakilin su a matakin Local Govt. Domin kawo musu chigaba da Abubuwan more rayuwa.

Muna Godiya ga Member Engr. Koki Sagir ya bamu dama mun kawowa mutanen mu Abubuwan amfani da chigaba zuwa yankin mu. Allah ya masa Jagora.

Muna neman takarar Counsilor a Zaitawa Ward Kano Municipal L.G. a wajen Allah, kuma shine Mai bayarwa Insha Allahu zai bamu.πŸ™

Hon Ameenu Isah
20/01/2024

Alhamdulillah Yau mun wakilchi Engr. Koki Sagir Dan Majalisar tarayya Kano Municipal wajen raba Tabarmin Karatu a Islami...
17/12/2023

Alhamdulillah Yau mun wakilchi Engr. Koki Sagir Dan Majalisar tarayya Kano Municipal wajen raba Tabarmin Karatu a Islamiyoyin dake yankin mu na Shahuchi da Zaitawa karkashin Jagoranchin Kungiyar mu ta Kwankwasiyya Youth Association.

Sannan yache a shaidawa mutanen Kano Municipal chewa Insha Allahu akwai Alheri anan gaba sosai da Sosai daya mana tanadi. ALLAH ya saka da Alheri Hon, Member.

Makarantar Shawarikil Anwar Yan Awaki.
Makarantar Shamsul Huda Yan Awaki.
Makarantar Nurul deen Yan Awaki.
Makarantar Imamul Jazuli Kofar Wambai.
Makarantar Khafalatu Ibrahim K/Wambai.

Ina Jama ar Yan Awaki da kewayen ta, Ina masu kishin yankin Yan Awaki Ina masu complain akan chewa a siyasanche an bar w...
26/10/2023

Ina Jama ar Yan Awaki da kewayen ta, Ina masu kishin yankin Yan Awaki Ina masu complain akan chewa a siyasanche an bar wannan yaki a baya? To ga dama ta samu domin kawo matsalolin wannan yanki tare da mafuta akan matsalolin.

Wannan Kungiya tamu ta Kwankwasiyya Youth Association ta shirya zama don tattaunawa akan yadda za a kawo chigaba zuwa wannan yanki namu mai Albarka.

Wanda za ayi kamar haka.

Rana : - Lahadi 29/10/2023
Lokachi :- 04 :00 na yamma.
Wuri :- Makarantar Aminu Kano Islamiyya Yan Awaki Kano Municipal.

vAllah ya bada ikon zuwa Ameen.πŸ™πŸ™

Address

Koki Quarters Kano
Kano Outlying
234

Telephone

+2349034113686

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Youth Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category