23/09/2022
Muna taya murna ga sabon shugaban daliban karamar hukumar Bagwai ta kasa ( BALSA) hakika mun dace da shugaban da ya kamace mu.
Mallam amb. Umar Bello Galadima muna addu'ar Allah ya taya riqo. 🤲🤲🎉🎉🎉