المسجد الجامع

المسجد الجامع Place of warship, no business rather than it

11/08/2024
07/07/2024

Write on this account as one of our friends but good words

Ga lokutan sallah na yankin kasar Kanam daga wannan masallaci mai albarka kuma daga cikin garin Dengi.Mun dauko nisabi n...
07/07/2024

Ga lokutan sallah na yankin kasar Kanam daga wannan masallaci mai albarka kuma daga cikin garin Dengi.

Mun dauko nisabi na wannan karo daga dailinisab.com.

Da can shekaru baya a na fitar da nisabi sau ɗaya ne a kowace shekara, sannan a ci gaba ake fitarwa kowace wata.

Aikin da muka yi bara mun yi shi ne da nisabin da ake fitarwa kowane sati - mako-mako. Amma sabu ci gaban sadarwa yanzu an kai ga ana iya samun canjin nisabin nan awa-awa.

Dalili kuwa ana kiyasta nisabin ne da zinari da azurfa, sai a ba su farashi da dollar sannan a musanya da Naira. Wannan kuma wani aiki da ba mai musanta shi wannan bai san rayuwa ba.

Allah shi ne yake juya zamani yadda yake so.

Idan kana da kokonto bisa jujjuyawar da ake samu game da nisabi da sadaki ai ba zaka musanta abin da ke faruwa a kasuwa ba. Kuma Annabi Muhammad sall Allahu alaihi wa sallam ya ce: "Allah ne mai yalwatawa kuma shi ne mai ƙuntatawa. Kuma shi ne mai sanya farashin kaya."

Ka da ka faɗi abin da ba ka da ilimi akan sa, har ka ce ba nisabi a Musulunci ko ka ba yadda za a gane lokacin fitowar rana ta gobe, a halin kuwa Allah bai boye mana kuma yace:

وسخر لكم الشمس والقمر دائبين وسخر لكم اليل والنهار

Surah: Ibrahim aya ta 33

Ka je ka nemi fassara.

Allah ya kara mana lafiya da zaman lafiya.

Address

Umaru Road Dengi
Kanam

Opening Hours

Monday 04:30 - 20:30
Tuesday 04:30 - 20:30
Wednesday 04:30 - 20:30
Thursday 04:30 - 20:30
Friday 04:30 - 20:30
Saturday 04:30 - 20:30
Sunday 04:30 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when المسجد الجامع posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share