Tugwama Online English Classes

Tugwama Online English Classes We have been teaching good English in Hausa language for more than a decade.

13/08/2025

Turanci ne matsalar?
In dai shi ne, wannan tsarin na ka/ki ne!

Tugwama English Academy ta fara daukar sababbin daliban online Classes.
Mu na da ajujuwan:
1. Level 0
2. Level 1
3. Level 2
4. Level 3
5. Level 4
6. Advanced class.

Wadannan ajujuwan sun fara tun daga kan wadanda ba su taba zama a aji ba, har zuwa wadanda su ke da diploma, NCE, HND, Degree wadanda su ke son gyara Turancin su.

Kuma wadannan karatuttukan tsawon wata HUDU ✅ ne za'a gabatar da su!

Akwai tsarurruka masu matukar kyau!

1. Za ka/ki sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Za ka/ki dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne za ka/ki dinga gudanar da karatu!

3. Ka/ki na da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta k**a ma za mu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

Mu na da tabbacin za ka/ki iya magana da Turanci, rubuta shi, karanta shi, da kuma magana da shi a cikin mutane a duk inda ka/ki ka tsinci kan ka/ki!

Domin shiga, sai ka/ki danna link 🔗 din nan:

https://wa.me/message/OEPCTPYUVFWTC1

13/08/2025

Ka na so ka iya Turanci?
Ki na so ki gyara Turancin ki?

Address

Kagara
922103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tugwama Online English Classes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category