Jibwis Social Media Kagara

Jibwis Social Media Kagara its a Da'wah Group for propagating the religion of Islam Islamic Preachers

Kai Tsaye daga Dakin taro na JIBWIS Rafi Local Government tsakanin Shuwagabannin Karamar Hukuma da Shuwagabannin Rassa a...
02/08/2026

Kai Tsaye daga Dakin taro na JIBWIS Rafi Local Government tsakanin Shuwagabannin Karamar Hukuma da Shuwagabannin Rassa a babban dakin taro dake Dr. Abubakar Imam Academy Kagara, a lokacin gudanar da taro an gabatar da wani dan Uwa daya karbi Musulunci kuma ya zabi suna Muhammad

مَّا لَهُم بِهِۦ مِنْ عِلْمࣲ وَلَا لِـَٔابَآئِهِمْۚ كَبُرَتْ كَلِمَةࣰ تَخْرُجُ مِنْ أَفْوَٰهِهِمْۚ إِن يَقُولُونَ إ...
24/07/2026

مَّا لَهُم بِهِۦ مِنْ عِلْمࣲ وَلَا لِـَٔابَآئِهِمْۚ كَبُرَتْ كَلِمَةࣰ تَخْرُجُ مِنْ أَفْوَٰهِهِمْۚ إِن يَقُولُونَ إِلَّا كَذِبࣰا

The Clear Quran:
They have no knowledge of this, nor did their forefathers. What a terrible claim that comes out of their mouths! They say nothing but lies.

ما لهم به من علم ولا لآبائهم كبرت كلمة تخرج من أفواههم إن يقولون إلا كذبا

SAƘON TAYA MURNAA madadin JIBWIS Social Media Niger State, muna miƙa saƙon taya murna ga shugaban ƙungiyar Izala na Jiha...
20/07/2026

SAƘON TAYA MURNA

A madadin JIBWIS Social Media Niger State, muna miƙa saƙon taya murna ga shugaban ƙungiyar Izala na Jihar Neja, Alhaji Hassan Nuhu Mayanan Minna, bisa samun nasarar kammala karatun Digirin Digirgir (PhD) da ya samu a wannan mako.

Wannan gagarumar nasara abin alfahari ne ga al'umma baki ɗaya, kuma shaida ce ta jajircewa, himma, da sadaukarwa wajen neman ilimi da ci gaban al'umma.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya wannan ilimi ya zama mai amfani gare shi, Ya ƙara masa hikima, lafiya, da tsawon rai, Ya ci gaba da amfani da shi wajen hidimtawa addinin Musulunci da ci gaban Jihar Neja da ƙasa baki ɗaya.

Muna taya ka murna, Dr. Alhaji Hassan Nuhu Mayanan Minna.

Allah Ya ƙara ɗaukaka da albarka. Amin

JIBWIS MEDIA AND PUBLICITY
NIGER STATE DIRECTORATE
20th-July-2026

17/07/2026

Innaa lillahi wa innaa ilaihi raji'uun
Allah yayi wa Mahaifiyar Shugaban JIBWIS Rafi LGA rasuwa za'a yi Janaizar ta da Misalin karfe hudu (04:00pm) a garin Yakila.

Da fatan Allah T ya gafarta mata kura kuranta ya karbi kyawawan ayyukanta ya sanya Aljannah ce makomarta

Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'a Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) Rafi Local Government tayi zama a garin Kagara a ranar Laha...
14/07/2026

Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'a Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) Rafi Local Government tayi zama a garin Kagara a ranar Lahadi 12/07/2026 tare da hannunta ragamar Shugabancin Kungiyar ga Sabon Shugaba Ash-Sheikh Mal. Abubakar Usman Yakila.

Muna kara Addu'ar Allah T ya jaddada Rahma ga Mar. Mal. Abdullahi Bawa Ishaq (Tsohon Shugaba), ya yiwa Sabon Shugaba Jagoranci

30/06/2026
30/06/2026

A taimaka fisabilillah domin ceton rayuwar wannan Baiwar Allah

Allahu Akbar Bayan Rasuwar Mal. Abdullahi Bawa Ishaq (Shugaba JIBWIS Rafi LGA) a yau Juma'a 11/01/1448H(26/06/2026) Maja...
26/06/2026

Allahu Akbar
Bayan Rasuwar Mal. Abdullahi Bawa Ishaq (Shugaba JIBWIS Rafi LGA) a yau Juma'a 11/01/1448H(26/06/2026) Majalisar Shura ta sanar da Mal. Abubakar Usman Yakila a matsayin Sabon Shugaban JIBWIS Rafi LGA da fatan Allah yayi masa jagora.
Allah ya gafarta wa Alh. Abdullahi Bawa Ishaq ya karbi kyawawan ayyukansa ya gafarta masa kura kuransa yasa Aljannah ce makomarsa.

22/06/2026

Jana'izar Alh. Abdullahi Bawa Ishaq da Mahaifiyar Sakataren Sa Karfe 11:00am

22/06/2026

إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ

SANARWAR RASUWA

Da alhini da jimami, muna sanar da rasuwar mahaifiyar Babban Sakataren Majalisar Agaji ta JIBWIS Jihar Neja, Alhaji Muhammad Nuraddeen Ibrahim Kagara, wadda ta rasu a daren yau.

Za a gudanar da sallar jana'izarta gobe, Litinin, 22 ga Yuni, 2026, da misalin ƙarfe 11:00 na safe a garin Kagara.

Muna miƙa ta'aziyyarmu ga Alhaji Muhammad Nuraddeen Ibrahim Kagara, iyalansa, da daukacin 'yan uwa da abokan arziki. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta mata, Ya yi mata rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta.

Haka kuma muna roƙon Allah idan tamu ajali ta zo, Ya sa mu cika da imani, Ya kyautata ƙarshenmu. Amin.

Masu son yin ta'aziyya za su iya tuntubar:

Alhaji Muhammad Nuraddeen Ibrahim Kagara
☎️ 08102503200

Daga:
State Media Officer to the State Director,
JIBWIS Niger State, Nigeria.

22/06/2026.

Address

Kagara

Telephone

+2348104488845

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Kagara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Jibwis Social Media Kagara:

Shortcuts

Share