Markazul Imtiyaz Islamic Academy Kafin Hausa

Markazul Imtiyaz Islamic Academy Kafin Hausa Welcome to Markazul Imtiyaz. Our school offers a holistic approach to Qur'anic education, blending traditional memorization techniques.

We strive to create sanctuary of learning where students develop the discipline and moral integrity.

03/05/2026

play time

27/04/2026

Barka da zuwa shafin Markazul Imtiyaz Islamic Academy Kafin Hausa

Muna matuƙar maraba da ku zuwa wannan shafi na makarantarmu mai albarka. Markazul Imtiyaz Islamic Academy makaranta ce da ta himmatu wajen koyar da Al-Qur’ani Mai Girma, kyakykyawar aqida ta sunnah tare da ingantaccen ilimin makhārijul ḥuruf domin tabbatar da karatu daidai da ƙa’idar tajwīd.

Manufarmu ita ce gina ɗalibai masu cikakken ilimi da tarbiyya irin ta Addinin Musulunci, tare da ƙarfafa su domin zama abin koyi a cikin al’umma. A wannan shafi, za ku riƙa samun:
📖 Nasihohi na addinin musulunci
📢 Muhimman sanarwa daga makaranta
🏆 Nasarorin ɗalibai da ayyukan makaranta
📅 Karatuttukan malamanmu da daliban ilimi

Ku biyo mu domin yaɗa Nasihohi daga bakin malamanmu da kuma ilimin Al-Qur’ani mai girma. 📖✨

Address

Tsohuwar Bitinariya, Kusa Da Gidan Mal. Ibrahim Na Gafasa
Kafin Hausa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markazul Imtiyaz Islamic Academy Kafin Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share