El-sadiq Learning Centre

El-sadiq Learning Centre

Share

13/06/2026

"In rana ta fito ..."
A taimaka a karisa wannan Karin maganar. Jama'a barkanku da warhaka!

Photos from El-sadiq Learning Centre 's post 09/06/2026

LGEA PRIMARY SCHOOL DANMADAMI RIGASA KADUNA
Pupils who received new Hijabs from our colleague Mallam Aminu Alhasan. May Allah increase you in wealth, knowledge and wisdom!

09/06/2026

LGEA DANMADAMI PRIMARY SCHOOL RIGASA KADUNA
Addu'a ga Malam Aminu Alhasan,Wanda ya wangwaje dalibai da sabbin hijaban makaranta.

09/06/2026

LGEA PRIMARY SCHOOL DANMADAMI PRIMARY SCHOOL RIGASA KADUNA
Jawabi Daga Bakin Imam Hussain, akan zaburar da mutame akan taimakon marasa karfi. Musamman game da Karatun Yara duba namijin kokarin da daya daga cikin abokan aiki Mallam Aminu Alhasan Yayi na raba wa. dalibai sabbin hijaban makaranta. Allah Ya Kara mana irinsu da yawa. Ya kuma bamu ikon sadaukar da arzikimu wajan gina al'umma.

09/06/2026

LGEA PRIMARY SCHOOL DANMADAMI PRIMARY SCHOOL
Gudummuwar hijaban makaranta da wannan malamin,Mallam Aminu Alhasan yaba daliban makarantan.

Photos from El-sadiq Learning Centre 's post 08/06/2026

LGEA PRIMARY SCHOOL DANMADAMI RIGASA KADUNA

08/06/2026

LGEA PRIMARY SCHOOL DANMADAMI RIGASA KADUNA
Jawabin Godiya Daga Bakin Mataimakin Shugaban Makanta.

08/06/2026

LGEA PRIMARY SCHOOL DANMADAMI RIGASA KADUNA
Jawabin Imam Hussain

08/06/2026

LGEA PRIMARY SCHOOL DANMADAMI RIGASA KADUNA
Jawabin Godiya Daga bakin Imam Hussain

08/06/2026
Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Cr3 Kwoi Close
Kaduna
28001