mahham ramka

mahham ramka TEACHING ABOUT LIFE

12/01/2026

KATSAYA KASAURARA ZAKA KARU !!!!!... mahham ramka Mashahuru Aminu

03/12/2025

HAKA WANI KAWAI YA KAWOMUN AJIYA TVS DINSHI YAYI DARE BAZO YA KARBA BA TO WALLAHI SAIDA NAYI DUK YADDA NAYI NAKAITA GEFEN GADONA DAGA NAYI BACCI NAYI BACCI KAWAI SAI NAKAI HANNU NATABBATAR TANA WURIN SANNAN SAINA KOMA KAI YA ALLAH KAYIMANA MAGANIN WANNAN MATSALARTA SATAN BABURA 🀲🀲

28/11/2025

YA ALLAH KA AZIRTAMU DAYIWA KOWA ADALCI KODA MUNADA SABANI DASHI

BARKANMU DA JUMAA
GreatestHighlights

20/11/2025

RITAYA DAI TATABBATA IN SHA ALLAH πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€²πŸ€²πŸ’―πŸ’―

BANI DA BURIN DAYA WUCE NAYI AURE AKULLUN NAKAN SAMA MANEMA SAMA DA DUBU DAYA AMMA KOMAI LOKACINE DAGA BAKIN FATIMA TABA...
20/11/2025

BANI DA BURIN DAYA WUCE NAYI AURE AKULLUN NAKAN SAMA MANEMA SAMA DA DUBU DAYA AMMA KOMAI LOKACINE

DAGA BAKIN FATIMA TABATUL YAR NANAYE ADA

20/11/2025

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! πŸŽ‰

19/11/2025

IN SHA ALLAH SAI ANYI TITSIYENNAN KUMA SAI ALLAH YA DORA GASKIYA AKAN KARYA IN SHA ALLAH

18/11/2025

MA SHA ALLAH AKULLUN ADDU'ARMU BATA WUCE YA ALLAH KASA MUYI KARSHE MEKYAU BA πŸ₯°πŸ₯°πŸ€²πŸ€²

ALHAMDULLAH ALLAH MUNA KARA YIMAKA GODIYA AKAN WANNAN ABU YA ALLAH KA TABBATAR DA GASKIYA AKAN KARYA
18/11/2025

ALHAMDULLAH ALLAH MUNA KARA YIMAKA GODIYA AKAN WANNAN ABU YA ALLAH KA TABBATAR DA GASKIYA AKAN KARYA

18/11/2025

MA SHA ALLAH YANZU DUK WANI MAI HANKALI YASAN SHIN SUWAYE MASOYA ANNABI SAW NAGASKIYA πŸ’―
VidMate

Address

Lere, Kaduna
Kaduna
125400

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when mahham ramka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category