Rigasa Reporters News

Rigasa Reporters News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rigasa Reporters News, Kaduna.

Wannan kafar yada labarai ne dake Wallafa sahihan Labarai na gida da wajen Nigeria a harshen Hausa Akan internet kadai, Domin samar dazaman lafiya da wayar dakan Jama'a

Ina kira ga zuri'a na gidan ladanai cewa  indai ankashe ni, ko ba'ayi Shari'a ba Hadi sirika ne da mutanen sa.Barr: El-z...
23/07/2026

Ina kira ga zuri'a na gidan ladanai cewa indai ankashe ni, ko ba'ayi Shari'a ba Hadi sirika ne da mutanen sa.

Barr: El-zubair Suraj

Wace shawara zaku bawa barrister ?

22/07/2026

MUNA KIRA GA GWAMNATI DUK WANDA ZATA BIYA KUDIN DIYYA A RIGASA

DAN ALLAH TA BIYA DIRECT DAGA WAJEN TA.

SANARWA MAI MUHIMMANCI GA DAUKACIN AL'UMMAR MUSULMIAna sanar da daukacin al'ummar Musulmi cewa, Sheikh Aminu Ibrahim (Sa...
21/07/2026

SANARWA MAI MUHIMMANCI GA DAUKACIN AL'UMMAR MUSULMI

Ana sanar da daukacin al'ummar Musulmi cewa, Sheikh Aminu Ibrahim (Sautus-Sunnah) zai fara jagorantar Sallar Juma'a a sabon Masallacin AT-TATBIQ, da ke Daura Road, Hayin Dan Mani, Rigasa.

Rana: Juma'a, 24/07/2026.

Ku halarta tare da 'yan uwa da abokan arziki, sannan ku yada wannan saƙo domin kowa ya amfana.

Allah Ya sa alheri, Ya karɓi ibadunmu. Amin.

Rigasa Reporters News ✍️.

21/07/2026
BA'AYI MASA ADALCI BA.Inji: Ordinary Hamza Nuhu Dantani ✍️ A taƙaice dai, Malam Nasiru El-Rufa’i na iya ci gaba da kasan...
21/07/2026

BA'AYI MASA ADALCI BA.

Inji: Ordinary Hamza Nuhu Dantani ✍️

A taƙaice dai, Malam Nasiru El-Rufa’i na iya ci gaba da kasancewa a tsare na kusan wata biyu, sakamakon hutun da manyan kotuna za su tafi, wanda kan dakatar da gudanar da mafi yawan shari’o’i har sai an dawo daga hutun.

Ko bayan an dawo daga hutun ma, ba lallai ne a sake shi nan take ba, la’akari da cewa ana tuhumarsa a gaban kotuna daban-daban kan zarge-zarge mabambanta. Haka kuma, akwai wata kotu a Kaduna da ta riga ta ƙi amincewa da buƙatar belinsa, kuma wannan kaɗai na iya zama babban cikas ga sakinsa.

Allah Ya kawo wa ƙasarmu zaman lafiya, adalci da shugabanci nagari.

Tubunũ ka ke ji, Alhaji…

Gani ga Wani.........Ya ishe wane.........?????

20/07/2026

HAKA GWAMNAN KU YAKE ?

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya kai ziyarar ba-zata zuwa Babbar Sakatariyar Gwamnatin Jihar, inda ya zagaya ofisoshin ma'aikatu da na kwamishinoni domin duba yadda ake gudanar da ayyukan gwamnati da kuma tabbatar da ingancin aiki.

LABARI MAI DAƊI GA MATASAN RIGASA 👇.Shirin tallafin karatu (Scholarship) na Sakataren Jam'iyyar APC na Jihar Kaduna, Arc...
19/07/2026

LABARI MAI DAƊI GA MATASAN RIGASA 👇.

Shirin tallafin karatu (Scholarship) na Sakataren Jam'iyyar APC na Jihar Kaduna, Arc. Abubakar Rabiu Abubakar, wanda ya ƙunshi karatun Kwamfuta kyauta har zuwa matakin Diploma, ya isa hannun manyan ƙungiyoyi biyu.

Ƙungiyoyin da s**a amfana da wannan shiri sun haɗa da:

*Kungiyar Izala
*Kungiyar Ɗariƙa

Wannan shiri na nufin ƙarfafa matasa ta hanyar ilimi da koyon fasahar zamani domin su samu damar dogaro da kansu da kuma samun ingantacciyar makoma.

Wani fata zakuyi masu ?

Albishir Mutanen Zari'a !!!Ko Shekaran jiya nayi magana da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu, Inda ya tabbatar mun da lall...
19/07/2026

Albishir Mutanen Zari'a !!!

Ko Shekaran jiya nayi magana da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu, Inda ya tabbatar mun da lallai Abbas Tajuddeen zai koma Kujerar sa.

Me yasa gwamnan Jihar Kaduna ya fadawa Yan zaria wannan maganar ?

18/07/2026

Ya kamata Gwamnatin Tarayya ta gaggauta daukar mataki.

Inji: Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.

Dukkan wasu kungiyoyin tsaro da ba na hukuma ba, musamman wadanda ke Kudu maso Yamma (SW), ya dace a dora su karkashin kulawar Rundunar 'Yan Sandan Najeriya.

Idan ba a yi hakan ba, akwai fargabar cewa nuna wariya da son zuciyar kabilanci na wasu daga cikinsu na iya haddasa rikice-rikicen kabilanci tare da jefa kasa cikin rashin zaman lafiya.

A kiyaye hadin kan Najeriya ta hanyar bin doka, adalci, da mutunta hakkokin kowa.

18/07/2026

TSOFAFFIN YAN FILM DIN HAUSA.

Yanzu muka sama hujjar yin APC.

A tunanin ku meye hujjar da s**a samu daya Basu damar yin APC ?

Address

Kaduna

Telephone

+2348031586567

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rigasa Reporters News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share