Mamman Kankia Integrated Academy

Mamman Kankia Integrated Academy ADMISSION
OPEN NOW
FOR
CONVENTIONAL SECTION

PRE NURSERY
NURSERY 1-2
BASIC 1-6.

SKILLS CLASSES

ISLAMIYYAH SECTION
RAUDAH(NURSERY 1-2)
IBTIDA'IYYAH(PRIMARY 1-6)

20/08/2026
Alhamdulillah
26/07/2026

Alhamdulillah

21/07/2026

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh.

Muna miƙa godiya ta musamman ga dukkan waɗanda s**a halarci Walimar Yaye Daliban Alƙur'ani Mai Girma ta Mamman Kankia Integrated Academy, da kuma waɗanda ba su samu damar halarta ba amma s**a kasance tare da mu da addu'o'insu. Allah Ya saka muku da alheri, Ya karɓi ibadunku, Ya kuma sanya hakan a cikin ma'aunin ayyukanku na alheri.

Muna farin cikin sanar da ku cewa ƙofar bayar da gudummawa domin tallafa wa faɗaɗa Makarantar Mamman Kankia Integrated Academy tana nan a buɗe. Duk wanda yake da niyyar ba da gudummawa, ko kaɗan ko mai yawa, zai iya yin hakan domin tallafa wa aikin gina ƙarin ajujuwa da bunƙasa ilimin marayu da marasa galihu, musamman a sassan Islamiyya da Tahfiz da ake gudanarwa kyauta.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka wa duk masu taimako da mafificin alheri, Ya albarkaci dukiyoyinsu, Ya ƙara musu arziki, Ya sanya wannan gudummawa ta zama Sadaka Jāriya gare su.

Nagode ƙwarai.

Wassalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh. follower's

You are all invited
25/06/2026

You are all invited

Address

Marnona Road Unguwan Sarki Kaduna
Kaduna
2348

Opening Hours

Monday 07:00 - 18:00
Tuesday 07:00 - 18:00
Wednesday 07:00 - 18:00
Thursday 07:00 - 18:00
Friday 07:00 - 18:00
Saturday 09:00 - 18:00
Sunday 09:00 - 18:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mamman Kankia Integrated Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share