14/02/2026
Mufti Sadiq El Khalil
Islamic da'awa Page for orientation and learning
14/02/2026
Gwani Abubakar Ummar Balarabe Zaria (Alarammah)
23/11/2025
Subhanallah
Samu da rashi duka na Allah ne, Idan baka samu anan ba zaka samu a wani wajen,Allah Subahanahu Wata'ala baya barin bawansa babu Abinyi,Allah yabamu nasara baki daya, Idan Da rabo Insha Allah zaku dace fatan nasara ga Kowa da Kowa.
Gwargwadon hakurin ka,iya gwargwadon nasaran rayuwan ka.
Ya Allah yakara mana da Juriya Ameeen.
Haka waka zalika gwargwadon hassadarka iya gwargwadon muguntarka dakake shuka ma kanka da rashin nasarka arayuwa,duk da zaka Iya tsallakewa.
Amma Babu kyau Hassada wlh ko kadan. Mukiyaye da wan Nan. Amma fa inkaga mutun yana samun nasara tabbas sai anamai hassada,hassada ga mairabo takine,Kuma duk abinda Allah ya kaddarama bawansa wlh baya canzawa. Allah Ubangiji yasa mudace,ya Hayyu,ya Qayyum 🤲🤲🤲.
Alqur'an
Sheikh Haifan
Mata a saurara aji👂
Click here to claim your Sponsored Listing.