YAWAITA SALATI GA MANZON ALLAH ﷺ
Ibnul Jauziy (RA) Ya ce: "Ku sani babu wani bawa musulmi da zai yawaita yin salati ga Annabi Muhammad ﷺ fa ce:
(1)Allah ya haskaka zuciyarsa,
(2)Ya gafarta masa zunubansa,
(3)Ya buda masa kirjinsa,
(4)Ya saukaka masa lamurransa,
Saboda haka ku yawaita salati ga Annabi ﷺ".
ﺑﺴﺘﺎﻥ ﺍﻟﻮﺍﻋﻈﻴﻦ ﺹ ٢٩٧
Musulunci KE Magana
Muna fassara Dokokin Najeriya zuwa harshen Hausa domin wayar da kan al'umma su san Doka. Sanin Doka, sanin 'Yancinkai da sanin abin da ya Dace.
A Kula: Wannan shafi ne na ilimantarwa. Idan kuna da babbar matsala ta shari'a, ku nemi Lauya. DOMIN NASIHA DA FADAKARWA GA YAN UWA MUSULMI
Alhamdulillahi alakullihal
Big shout-out to my newest top fans! Abubakar Saddeeq, Olori Samuel Ikekuua, Nacer Nacer, Abubakar Abdullahi, Ibrahim Bello, Yusuf Musa Auyo, Shila TZ, Ummu Rumaisa
31/12/2025
S,A,W.
25/12/2025
🌅 أذكار الصباح
1.
أعوذ بالله من الشيطان الرجيم
اللَّهُ لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ…
(قراءة آية الكرسى – البقرة: 255)
2.
قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ
قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ
قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ
(3 مرات)
3.
اللهم بك أصبحنا، وبك أمسينا، وبك نحيا، وبك نموت، وإليك النشور.
4.
أصبحنا وأصبح الملك لله، والحمد لله، لا إله إلا الله وحده لا شريك له،
له الملك وله الحمد وهو على كل شىء قدير.
رب أسألك خير ما فى هذا اليوم وخير ما بعده،
وأعوذ بك من شر ما فى هذا اليوم وشر ما بعده،
رب أعوذ بك من الكسل وسوء الكِبَر،
رب أعوذ بك من عذاب فى النار وعذاب فى القبر.
5.
رضيت بالله ربًّا، وبالإسلام دينًا، وبمحمد ﷺ نبيًّا.
(3 مرات)
6.
اللهم إنى أصبحت أشهدك، وأشهد حملة عرشك وملائكتك وجميع خلقك،
أنك أنت الله لا إله إلا أنت وحدك لا شريك لك، وأن محمدًا عبدك ورسولك.
(4 مرات)
7.
اللهم ما أصبح بى من نعمة أو بأحد من خلقك، فمنك وحدك لا شريك لك،
فلك الحمد ولك الشكر.
8.
حسبى الله لا إله إلا هو، عليه توكلتُ وهو ربّ العرش العظيم.
(7 مرات)
9.
اللهم عافنى فى بدنى، اللهم عافنى فى سمعى، اللهم عافنى فى بصرى،
لا إله إلا أنت.
(3 مرات)
10.
اللهم إنى أعوذ بك من الكفر والفقر، وأعوذ بك من عذاب القبر،
لا إله إلا أنت.
(3 مرات)
11.
اللهم أنت ربى، لا إله إلا أنت، خلقتنى وأنا عبدك،
وأنا على عهدك ووعدك ما استطعتُ،
أعوذ بك من شر ما صنعتُ،
أبوء لك بنعمتك علىَّ، وأبوء بذنبي، فاغفر لى،
فإنه لا يغفر الذنوب إلا أنت.
12.
سبحان الله وبحمده
(100 مرة)
13.
لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير.
(100 مرة – أو 10 مرات)
لَا أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ
الكافرون-2
23/12/2025
TARIHI: ALKALI NE DA BA YA KARBAR RASHAWA
Rayuwa gajeriya ce, amma labarin da muke rubutawa da ayyukanmu yana da tsawon rai. Mu sani cewa Tarihi ba ya daga kafa; ba ya boye gaskiya don son rai, kuma ba ya yi wa kowa kwalliya. Yana bayyana ainihin abin da muka aikata ne a lokacin da muke da dama.
Babban abin da ke sa shafin mutum ya yi haske bayan ya tafi shine Tsoron Allah da Kuma kyakyawar mu'amala. A matsayinmu na masu imani, mu dage wajen kare hakkokin jama'a, mu zama masu adalci, tausayi da gaskiya ga na kasa da mu da na sama da mu.
Kada mu manta, duk matsayin da muka taka, akwai ranar da za mu sauka. A ranar nan, ba karfinmu ko dukiyarmu za ta kare mu ba, sai tarihin da muka gina na alheri.
Mu yi aiki yau don gobe ta yabe mu. Mu bar baya mai kyau wacce 'ya'yanmu da al'ummarmu za su yi alfahari da ita.
Allah ya bamu ikon gyara kafin lokaci ya kure.
Click here to claim your Sponsored Listing.