GAYYATA TA MUSAMMAN GA AL’UMMAR MUSULMI
Madratu Misbahud-deenil Islam na gayyatar ku zuwa Bikin Yaye Dalibai Karo na 21.
Rana: Lahadi, 30th November 2025
Lokaci: 9:30am
Wuri: LGEA Primary school,Lokoja Road Rigasa kad.
Allah yabada ikon halarta🤲🏾
Misbahuddeen Old Student Association - MOSA
Misbahuddeen Old Student
05/11/2025
🕌 GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!! 🕌
Amadadin IYAYE, DALIBAI DA MALAMAN
Madrasatul Misbahu-ddeenil Islam
muna mika sakon Gayyata ga
daukacin Al’ummar Musulmi
zuwa wajen:
TARON SAUKAR AL-QUR’ANI MAI GIRMA
Karo na 21
📅 RANA: Lahadi 30th-11-2025
⏰ LOKACI: 9:30 na safe
📍 WURI: LEA primary school
Lokoja Road, Rigasa, Kaduna
Allah Ya bada ikon halarta . Amin.
07/06/2025
13/05/2025
SAKON TA'AZIYYA
Assalamu Alaikum.
A madadin dukan mambobin MISBAHUDDEEN OLD STUDENTS ASSOCIATION (MOSA), muna mika sakon ta'aziyyar mu ga yan uwa Hafsat Abubakar, Samira Abubakar, Sadiya Abubakar,Sadiq Abubakar da dukkan sauran Yan'uwa, bisa wannan babban rashi na mahaifiya.
Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta mata, Ya jikanta, Ya sanya Aljannah Firdausi ta kasance makoma gareta. Allah Ya ba ku hakuri da juriyar wannan rashi.
Hakika Dukkan mai rai zai dandana mutuwa.
Sa Hannu:
Shugabancin Kungiya
21/04/2025
*SALLAH GATHERING CONTRIBUTION*
Assalamu Alaikum.
Muna kara kira da rokon hadin Kan Yan'uwa game da gudummawar kudin walimar Babban Taron Sada Zumunci da ke tafe inshaAllah.
Gudummawarku zata taimaka wajen shirya taro cikin tsari da jin dadin kowa.
Komai kankantar abinda zaka bayar, yana da matukar amfani da tasiri wajen samun nasarar wannan taro.
Domin bayar da gudummawa, ay amfani da hanyoyin da muka sanar a baya.
Allah Ya saka da alkhairi.
19/04/2025
*BABBAN TARON SADA ZUMUNTA*
Tarone dake zuwa ayayin shagulgulan bikin Sallah Babba na Kowani shekara. taro ne dake bama Yan'uwa damar haduwa don Karfafa Zumunci.
Ya'yan wannan kungiya da Malamanmu muna haduwa domin sake hada fuskoki da karfafa dangantakarmu a matsayinmu na tsofaffin Daliban Misbahu.
Muna gayyatar kowa da kowa zuwa wannan Babban taro.
Wannan lokaci ne na musabaha, murna, da tunawa da rayuwar makaranta.
Muna bukatar goyon bayan ku,domin taron ya kasance cikin tsari yayi armashi.
14/04/2025
MISBAHUDDEEN SALLAH
GATHERING 2025
Babban taron Sada Zumunta da sake hada fuskokin da muka dade ba'a hadu ba, ya sake juyo wa
Assalamu Alaikum
Ina mai farin cikin sanarda Daukacin tsofaffin daliban Misbahu. fara shirye -shiryen Babban taron Sada zumunta ayayin Babban Sallah Karo na 3 wanda kungiyar tsofaffin dalibai ta M.O.S.A ke shiryawa duk shekara, Domin sada zumunta da kara dankon zumunci.
Kamar kodayaushe muna bukatar goyon bayan ku, don samarda taro maikyau cikin tsari.muna rokon dukkan yan uwa dasu bamu Hadin Kai,goyan baya tare da gudummawa ta kowace fuska da Allah
ya huwace.
Kar ka/ki bari a baku labari, Ku fara shiri tun yanzu don kasancewa cikin mahalarta
Amadadin:
jagororin kungiya
12/06/2024
*GAYYATAR WALIMAR SADA ZUMUNTA*
MISBAHUDDEEN OLD STUDENTS ASSOCIATION (MOSA)
Na sake tunasar damu walimar Sada zumunci data shirya gudanarwa a lokacin Babban Sallah (Karo na 2).
Rana: 19th June 2024.
Lokaci: 03:30pm
Wuri: makaranta
Taro ne na Sada zumunci da haduwa da fuskokin da aka dade ba'a haduba.
BAMU DAUKEWA KOWA HALARTAR WANNAN TARO BA
Sanarwa
Amadadin Shuwagabannin Kungiya
11/05/2024
MISBAHUDDEN OLD STUDENT'S ASSOCIATION
SALLAH GATHERING AND WALIMAH
Assalamu Alaikum
MOSA na shirin yin taro na musamman, (Meet and Greet/Walimar Sada zumunta) ayayin bikin Sallah Babba a Karo na biyu2.
💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾
Wannan dama ce mai kyau don:
- Sake haɗuwa da tsoffin abokan karatu,tsofaffin Malamai,sabunta abokantaka da ƙirƙirar sabbin alaƙa.
- Damar sanin nasarorin ƙungiya da tsare-tsarenta na gaba.
- Bada gudummawarku ta hanyar bayyana ra'ayoyin kan yadda za'a haɓaka ayyukan ƙungiya da alkiblar makaranta.
- Yin bikin Sallah tare da Yan'uwa cikin farin cikin, tuna baya tare da karfafa zumunci tsakanin al'ummarmu.
Don haka tun yanzu ka/ki sa shaida a kalandarku kuma Ku zauna cikin shiri😁
Muna sa ran halartarku wannan gagarumin biki na karfafa 'yan uwantaka.
Amadadin:
Shugabannin Kungiya
*SAKON TA'AZIYA*
INNALILLAHI WAINNAH ILAIHI RAJIUN
_AYAU MUN WAYI GARI DA RASHI HAR GUDA BIYU_
AMADADIN DAUKACIN MAMBOBIN WANNAN KUNGIYA MUNA MIKA SAKON GAISUWA/ TA'AZIYA GA IYALAI AKAN GAGARUMIN RASHI DA MUKAYI NA UBANMU,(babansu Malama Jamila)
DA KUMA RASHI NA MATAR DAYANMU YUSUF BARAU.
ALLAH S.W.A YAJIKANSU YAYI MUSU RAHAMA YA YAFE KURAKURANSU,ALLAH YASA SUN HUTA.
ALLAH YABAMA YAN'UWA HAKURIN JURE WANNAN RASHI.
ALLAH YA KYAUTATA NAMU KARSHEN🤲🏾🤲🏾🤲🏾
Bashar A Waziri
Amadadin
Shugabancin kungiya
09/12/2023
BABBAN TARON KARSHEN SHEKARA 2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
NO.33WAZIRISTREETFILINWAYARIGASAKADUNA.