ya dai kamata mukoma makaranta muyi karatu musan asalin addinin musulunci
Abdul Kabir
FADAKARWA DA QUR'ANI DA HADITH No one shall return �
08/12/2025
Sunnah Sak in sha Allah Bidi'a Sam.
08/11/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dauda Abdullahi, Baban Alsha
05/11/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdurrahman Salisu, Alamin Alhassan Abubakar
Aslm barkam-mu da safiya yan'uwa masu albarka don Allah mu daina shiga abunda babu ruwan mu domin shi musulunci yana kare hakkin kowa ne, musulunci baya son tozarci,
Me abun fadi baya fada, meyasa bazamu tashi muyi karatu ba mugane gaskiya a kan addinin musulunci kamar Izalah da dariqa da shi'ah. Mudaina zagin junan mu idan wani yayi kuskure kada mu yanke me hukunci muyi bincike farko.
Click here to claim your Sponsored Listing.
14/12/2025