Zayyad Tahir Adam
☝️Allah first ♥️
Kindness is Free 🍀🍀🍀
01/05/2025
Wata sanarwa da majalisar ta fitar a yau Laraba ta ce an amince da shugabancin Dr Bashir Aliyu Umar ne kai-tsaye saboda kasancewarsa mataimakin shugaba bayan rasuwar Sheikh AbdulRasheed Hadiyyatullah.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4cYOOOr
29/04/2025
Allah Mun tuba🤲
20/04/2025
The horse riders loading...
Da ga cikin abinda yake Dadi a rai shi ne, Kaji Har cikin ranka baka nufin kowa Shari...
26/03/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Elmustapha Abbakalli, Shamsiyyah Sani Hussaini, Aminu Mairago Abdullahi, Garkuwan Matasa, Kareemah Hamisu Aliyu, Nasira Auwal
Ko Kaji Dadin Maganan Ko Karka Ji Dadin Maganar Wallahi Sai Ankoma Ga Allah A Zauna Lafiya , Wallahi Sai Anbi Allah A Zauna Lafiya Sai An Tuba Sai Anyi Istigfari A Zauna Lafiya"
22/03/2025
Allah ubangiji ya amsa mana dukkanin ibadun mu, Allah ya Kai haseke makwancin iyayen mu... 🤲
Rabbana alaika tawakalna wa illaika anabna wa illaiakal massiiirr... 🤲
Click here to claim your Sponsored Listing.